Kungiyar Hizbullah Ta Kai Hare Hare Masu tsanani Kan HKI A Ranaku Biyu A Jere

Mayakan kungiyar Hizbullah ta kasar Lebanon a ci gaba da maida martani kan HKI a yau Asabar ma ta kai hare hare masu tsananin kan cibiyoyin tsaro na HKI dake arewacin kasar falasdinu da aka mamaye. Tashar talabijin ta Presstv a nan Tehran ta nakalto bayanan da kungiyar ta fitar a safiyar yau Asabar na […]

Karin Bayani Kan ‘Yan Takara 6 A Zaben Shugaban Kasar Iran Na 2024

Majalisar shurra ta Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta sanar a ranar Lahadi 9 ga watan Yunin 2024, sunayen ‘yan takarar da aka amince da su a zaben shugaban kasa karo na 14. Jerin sunayen ‘yan takarar da aka amince da su ya kunshi mutane 6 da suka hada da, Mostafa Poormohammadi, Saeed Jalili, Mohammad Bagher […]

Ma’aikatar lafiya: Kananan yara dubu 15 ne Isra’ila ta kashe a Gaza

Ofishin yada labarai na gwamnati a Gaza ya bayar da rahoton cewa, sama da Falasdinawa miliyan biyu ne suka rasa rayukansu a yakin da Isra’ila ke ci gaba da yi a zirin Gaza tun daga ranar bakwai ga watan Oktoban bara. Sanarwar da ofishin ta fitar ta ce, mamayar ta kashe yara 15,694 tare da […]

Kungiyar Gwagwarmaya Ta Hizbullah Ta Yi Ruwan Bama-Bamai Kan Sansanonin H.K.Isra’ila

Kungiyar gwagwarmayar Musulunci ta Hizbullahi ta kasar Lebanon ta kaddamar da hare-haren bama-bamai a kan sansanonin sojin haramtacciyar kasar Isra’ila Kungiyar gwagwarmayar Musulunci ta Hizbullahi ta kasar Labanon tana ci gaba da kai hare-hare kan sassa daban-daban na haramtacciyar kasar Isra’ila domin nuna goyon baya ga al’ummar Falastinu da ake zalunta kuma suke ci gaba […]