The latest news and topic in this categories.
Ma'aikatar harkokin wajen Iran ta yi Allah wadai da kisan da aka yi wa Fararen hula da ba su ji ba ba su gani ba a Sudan Kakakin ma'aikatar harkokin
Babban daraktan Hukumar ba da Agaji da Ayyukan Majalisar Dinkin Duniya ga 'yan gudun hijiran Falasdinawa ya ce: Hare-hare sun raba yaran Gaza da matsayinsu na kuruciya Babban daraktan Hukumar
Wasu mata Falasdinawa uku da wani yaro daya sun yi shahada sakamakon harin bam da yahudawan sahayoniyya suka kai a Gaza Majiyoyin cikin gida a Falasdinu sun watsa rahoton cewa:
An fara taron koli na kwanaki uku na kungiyar G7 na shekara ta 2024 a
A Iran, ‘yan takara shida da zasu fafata a zaben shugaban kasar na ranar 28
Isra’ila, na ci gaba da kai hare-hare a Gaza, a daidai lokacin da ake dakon
Kungiyar gwagwarmayar Falasdinawa ta Hamas ta mayar da martani ga suka daga Amurka dangane da
Iran ta bakin ministan harkokin wajen kasar na rikon kwarya Ali Bagheri Kani ta jaddada
Ma’aikatar harkokin wajen kasar Iran ta kira jakadan kasar Hungary a Tehran zuwa ma’aikatar a ranar Talatan da ta gabata don gabatar da korafinta ga kungiyar Tarayyar Turai wacce ta
Babban sakataren kungiyar Hizbullah ta kasar Lebanin Sheikh Na’im Qasem ya bayyana cewa HKI zata ji ba dadi saboda hare haren da take kaiwa kan birnin Beirut babban birnin kasar
Kungiyar Hamas wacce take iko da zirin Gaza na kasar Falasdinu da aka mamaye ta bayyana cewa manufar HKI a yakin da take fafatawa da Falasdinawa a Gaza tun ranar
Sojojin kasar Yemen sun kwace wani jirgin ruwan HKI a cikin tekun Maliya a wani sabon yunkuri na taimakawa Falasdinawa a Gaza, wadanda suke fafatawa da sojojin HKI fiye da
Kasashen Qatar Da Iran sun tattauna kan batutuwa da dama ciki har da halin ha ake ciki a yankin. Wannan bayannin ya fito bayan da tattaunawar data wakana tsakanin shugaban
Shugaban hukumar kula da makamashin nukiliya ta duniya, Rafael Grossi ya ce ya yi tattaunawa mai ma'ana da jami'an Iran a yayin ziyarar da yak ai kwanan nan a Tehran