The latest news and topic in this categories.
Yansanda a kasar Amurka suna ci gaba da dirar mikiya kan daliban jami’o’ii a kasar wadanda suke goyon bayan kasar Falasdinu. Tun ranar 17 ga watan Afirilun da ya gabata
Jirgin yaki mallakin dakarun kare juyin juya halin muslunci a nan Iran wato IRGC ya shiga taken kudancin duniya kasa da layin Equetor a karon farko. Kamfanin dillancin labaran IRIB-NEWS
A gefen taron OIC wanda ke gudana a halin yanzu a birnin Banjul na kasar Gambiya ministan harkokin wajen kasar Iran Amir Hussain Abdullahiyan ya gana da tokwaransa na kasar
Yansanda a kasar Amurka suna ci gaba da dirar mikiya kan daliban jami’o’ii a kasar
Jirgin yaki mallakin dakarun kare juyin juya halin muslunci a nan Iran wato IRGC ya
A gefen taron OIC wanda ke gudana a halin yanzu a birnin Banjul na kasar
Kungiyar Kasashen Musulmi ta OIC wacce take taronta na 15 a kasar Gambiya a halin
An bude taron kungiyar kasashen Musulmi ta OIC a birnin Banjul na kasar Gambia a
Ministan harkokin wajen Iran ya tattauna ta hanyar wayar tarho da takwarorinsa na Switzerland da Pakistan Ministan harkokin wajen kasar Iran Abbas Araqchi ya yi wata ganawa ta hanyar wayar
Kakakin Ma'aikatar Harkokin Wajen Iran ya bayyana cewa: Babban abin da suke bukata a duk wata tattaunawa shi ne a dage takunkumi Kakakin ma'aikatar harkokin wajen Iran, Isma'il Baqa'i, ya
Kungiyar Kare Hakkin Dan Adam ta Amnesty International ta bayyana cewa: Gwamnatin Mamayar Isra'ila ta tabbatar da cewa ba za a amince da ita ba a duk wani bincike laifukan
Wasu Falasdinawa sun yi shahada a cikan kwana na 35 a sabon yakin da yahudawan sahayoniyya suka sake daurawa kan Zirin Gaza Sojojin gwamatin mamayar Isra'ila suna ci gaba da
Fadan Vatican ta mabiya darikar Katolika ta sanar da mutuwar Paparoma Francis a yau Fadar Vatican ta bayyana a cikin wata sanarwa ta faifan bidiyo a yau Litinin cewa: Paparoma
Jamhuriyar Musulinci ta Iran, ta bayyana cewa tace uranium din ta tamakar jan layi ne a tattaunawar dake wakana tsakaninta da Amurka. Mataimakin ministan harkokin wajen kasar ne Kazem Gharibabadi