Za A Yi Bikin Baje Kolin Kamfanonin Iran Na 2026 A Watan Yuni

Mataimakin shugaban cibiyar kasuwanci ta Iran, ya sanar da cewa  za a yi bikin baje koli na manyan kamfanonin Iran na shekara-shekara daga ranar 18

Mataimakin shugaban cibiyar kasuwanci ta Iran, ya sanar da cewa  za a yi bikin baje koli na manyan kamfanonin Iran na shekara-shekara daga ranar 18 zuwa 22 ga watan na Yuni.

Kamfanin dillancin labarun “Mehr” na Iran ya nakakto Amir Rosha Pakhs yana Magana akan muhimmancin wannan baje-kolin wanda daya ne daga cikin muhimman ayyukan na kasuwanci a cikin kasar, domin yana nuni da karfin kayan kasuwancin Iran da ake fitar da su kasuwannin waje.

Haka nan kuma ya yi Ishara da yadda a wurin baje-kolin ake son mayar da hankalin akan kere-keren da Iran take yi nesa da man fetur da dangoginsa, da kuma karafa hanyoyin yin kasuwanci da kasashen waje.

Share

0 0 votes
Article Rating
Subscribe
Notify of
0 Comments
Oldest
Newest Most Voted