An Sake Bude Kan Iyakar Kasashen DRC Da Brundi Bayan Watanni Biyu Tana Rufe

A yau Litinin an sake bude iyakar kasashen DRC da Brundi bayan da ta dauki watanni a rufe, sanadiyyar hare-haren kungiyar M23 dake samun goyon bayan Burundi. Iyakar ta Kavimvira dake a kusa da tafkin Tanganyika tana da matukar muhimmanci ta fuskar kasuwanci wacce kuma take hada birnin Bujumbura da kuma yankin Uvira. An rufe […]
Za A Yi Bikin Baje Kolin Kamfanonin Iran Na 2026 A Watan Yuni

Mataimakin shugaban cibiyar kasuwanci ta Iran, ya sanar da cewa za a yi bikin baje koli na manyan kamfanonin Iran na shekara-shekara daga ranar 18 zuwa 22 ga watan na Yuni. Kamfanin dillancin labarun “Mehr” na Iran ya nakakto Amir Rosha Pakhs yana Magana akan muhimmancin wannan baje-kolin wanda daya ne daga cikin muhimman ayyukan […]
Kungiyar OIC Za Ta Yi Taro Na Musamman Saboda Abinda “Isra’ila” Ke Yi A Yammacin Kogin Jordan

A wata sanarwa da kungiyar ta kasashen musulmi ta fitar, ta ce a ranar Alhamis mai zuwa za ta yi taron musamman a babbar cibiyarta dake birnin Jiddah, domin tattauna halin da yammacin kogin Jordan ya shiga da ‘yan mamaye ke sake kwace kasa. Taron na kungiyar kasashen musulmi din a birnin Jiddah na Saudi […]
Nuril Maliki: Ba Zan Janye Daga Takarar Zama Fira Ministan Iraki Ba

A wata hira da ya yi da kamfanin dillancin labarun Faransa, a yau Litinin Nurul Maliki na Iraki ya ce, ba zai janye daga tsayawa takarar zama fira ministan kasar ba. Haka nan kuma Nuril Maliki ya fadi cewa; Suna bai wa Amurka tabbacin cewa, za a kwance damarar makaman duk wata kungiya, ya zaman […]
Na’im Kassim: Hizbullah Za Ta Ci Gaba Da Riko Da Manufofinta

Babban magatakardar kungiyar Hizbullah ta kasar Lebanon Sheikh Na’im Kassim wanda Shafin watsa labaru na ” al-Ahad” ya yi hira da shi dangane da zagayowar shahadar Sayyid Hassan Nasarallah da Sayyid Safiyuddin, ya ce; kungiyar ta Hizbullah tana jaddada mubaya’arta akan riko da manufofin gwgawarmaya. Sheikh Na’im Kassim ya yi Ishara da gagarumin taron jana’izar […]
Sudan Ta Soki Uganda Kan Yunkurin Shiga Tsakani Don Sasanta Yakinta Da RSF

Gwamnatin Sudan ta yi kakkausar suka ga shugaba Yoweri Museveni na Uganda bayan da ya karbi bakoncin jagoran mayaƙan RSF Mohamed Hamdan Dagalo a Kampala a kokarin lalubo hanyoyin magance rikicin Khartoum na kusan shekaru 3, wanda ya tagayyara iyalai fiye da miliyan 11 tare da kisan dubban daruruwan fararen hula. Cikin sanarwar da gwamnatin […]
Iran Tayi Watsi Da Jita-Jitar Yarjejeniyar Nukiliya Ta Wucin Gadi Gabanin Tattaunawar Janeva

Kakakin Ma’aikatar harkokin wajen kasar iran Esma’il Baghaei yayi watsi da jita -jitar da ake yadawa game da yarjejeniyar wucin gadi kan shirin ta na nukiliya yace wannan batun bashi da tushe balle madafa, adaidai lokacin da Tehran ta shirya domin fara tattaunawa ta gaba A janeva. wannan tsokaci ya zo ne kwanaki 2 kafin […]
Hamas Tayi Watsi Da Shirin Amurka Na Kafa Sabon Kawance A Yankin

kungiyar gwagwarmayar musulunci ta hamas tayi tir da bayanan baya bayan nan da fira ministan isra’ila yayi game da batun kafa sabuwar kawance da za ta kunshi kasashen larabawa wanda wannan nuna rashin damuwa ne da kasashen larabawa a fili, kuma barazana ce kai tsaye ga manufofinsu kakakin kungiyar Hamas Hazem Qassem yace Natanyaho yana […]
Sojojin Isra’ila Sun Kama Falasdinawa 100 Daga Sanda Aka Fara Azumin Watan Ramadana

rahotanni sun bayyana cewa sojojin Isra’ila sun kama falsdinawa guda 100 a fadin yankin gabar yammacin kogin jodan daga lokacin da aka fara Azumin watan Ramadan zuwa yanzu kamar yadda kungiyar kare hakkokin falasdinawa fursunoni ta bayyana. A cikin wani rahoto da suka wallafa ya nuna cewa kungiyar ta pps ta ce binciken ya fara […]
Iran Da Oman Sun Tuntubi Juna Game Da Tattaunawar Da Za’ayi A Nan Gaba

ministan harkokin wajen kasar Iran Abbas Araqchi ya tuntubi takwaransa na kasar Oman game da batun tattaunawa da za’a yi ba ta kai tsaye ba tsakaninta da kasar Amurka babban jami’an diflomasiyar yayi Magana da Badr bin Hamad Al-Busaidi ne ta wayar tarho a yau litinin inda suka tattauna da kuma musayar ra’ayi game da […]
Dan Jarida Ba’amurke: Isra’ila Ce Babban Nauyi A Kan Amurka

Wani ɗan Jarida Ba’amurke, a cikin sukar manufofin Washington game da Isra’ila, ya bayyana gwamnatin a matsayin babban nauyin ƙasashen waje ga Amurka. A cewar Pars Today, Tucker Carlson, wani fitaccen ɗan jarida kuma mai sharhi a Amurka, ya ce a wata hira da ya yi da cibiyar sadarwa ta Saudiyya Rotana cewa babban abin […]
Shugaban Kasar Iran Ya Ce: Suna Sanya Ido Kan Take-Taken Amurka A Yankin

Shugaban kasar Iran ya bayyana cewa: Suna sa ido sosai kan duk wani motsin Amurka Shugaban kasar Iran Masoud Pezeshkian ya bayyana cewa: “Har yanzu suna sa ido sosai kan ayyukan Amurka, kuma sun yi duk shirye-shiryen da suka wajaba don fuskantar duk wani yanayi mai yiwuwa.” Pezeshkian ya rubuta a cikin wani rubutu a […]
Araqchi Ya Mayar Da Martani Ga Furucin Shugaban Amurka Trump

Ministan harkokin wajen Iran ya mayar da martani ga shugaban Amurka kan mamakin dalilin da yasa Iran ba ta mika wuya ba? Ministan Harkokin Wajen Iran Abbas Araqchi ya amsa tambayar shugaban Amurka game da dalilin da yasa Iran ba ta mika wuya ba, yana mai cewa: “Domin su ‘yan Iran ne.” Ministan Harkokin Wajen […]
Gwamnatin Iraki Zata Mai Da ‘Yan Kungiyar Da’ish Zuwa Kasashensu

Mayakan kungiyar ISIS da aka mayar daga Siriya ba za su ci gaba da zama a Iraki har abada ba, saboda za a mayar da su ƙasashen da suka fito Sa’id al-Jiyashi, Mai Ba da Shawara Kan Harkokin Dabaru a Majalisar Tsaron Ƙasa ta Iraki, ya sanar da nasarar canja wurin fursunonin kungiyar ISIS daga […]
Velayati: Badakalar Epstein ta nuna karshen wayewar Yammacin duniya

Mai ba da shawara kan harkokin ƙasa da ƙasa ga Jagoran juyin juya halin Musulunci ya ce bincika lamarin ‘yan siyasar Amurka da ƙawayensu na Yamma a cikin lamarin Epstein ya haifar da abin kunya ga Yamma a duk faɗin fagen da ta taɓa ikirarin tana goyon baya. Ali Akbar Velayati, Mai Ba da Shawara […]
Kungiyar Da’ish Ta Kira Ga Mayakanta Da Su Kai Hare-Hare A Cikin Kasar Siriya

Kungiyar ta’addanci ta ISIS ko kuma Da’ish ta yi kira da a kai hari a Siriya kuma ta dauki alhakin kai hare-haren kan dakarun gwamnatin kasar! Barazanar da ƙungiyar ‘yan ta’adda ta ISIS ta haifar ta sake bayyana a Siriya, inda ta yi daidai da jerin hare-hare kan sojojin gwamnatin Damascus, tare da jaddada kira […]
Tashe-Tashen Hankula Suna Kara Ta’azzara A Yankin Arewacin Darfur Na Sudan

Yaƙe-yaƙe masu tsanani a Al-Tina, Arewacin Darfur, da kuma gargaɗin Majalisar Dinkin Duniya kan batun kiwo lafiya a kasar Ci gaban tashe-tashen hankula da ake samu a ƙasa yana ƙara ta’azzara a birnin Al-Tina mai mahimmanci a Jihar Darfur ta Arewa, a kan iyakar Sudan da Chadi, inda ake fafatawa mai zafi tsakanin Rundunar Sojojin […]
Yawan darduma da aka saka da hannu a Iran ya kai murabba’in mita miliyan 2.5 cikin watanni 10

Pars Today – Samar da dardumar da aka saka da hannu a Iran a cikin watanni 10 na farkon wannan shekarar ya kai murabba’in mita miliyan 2.43, wanda ya samar da sama da dala miliyan 30 na kuɗin shigar da aka fitar wa Iran. Kamar yadda Tasnim News Agency ta ruwaito, Zahra Kamani, shugabar Cibiyar […]
Damammakin da bai kamata Riyadh ta rasa su ba game da Iran

Pars Today – Shafin yanar gizo na Majalisar Gabas ta Tsakiya kan Harkokin Duniya (MECouncil) ya buga wani kasida a ranar 19 ga Fabrairu, 2026, mai taken “Rage Haɗarin Tsakanin Iran da Saudiyya: Muhimmancin Dabaru,” yana nazarin yanayin dangantakar da ke tsakanin Tehran da Riyadh a tsakanin ƙoƙarin rage tashin hankali. A cewar Pars Today, […]
Martanin Iran kan matakin Tarayyar Turai game da dakarun IRGC

Ma’aikatar Harkokin Waje ta Iran, a wata sanarwa da ta fitar dangane da matakin da bai dace ba kuma marar gaskiya da ƙasashen membobin Tarayyar Turai suka ɗauka a ranar 19 ga Fabrairu, 2026, ta ce ƙasashen membobin Tarayyar Turai, bisa karya ƙa’idodin Yarjejeniya ta Majalisar Ɗinkin Duniya da dokokin ƙasa da ƙasa, sun sanya […]