Search
Close this search box.

 Yan gwagwarmaya Daga Iraki Sun Sanar Da Kai Wa HKI Hari Da Jirgi Maras Matuki

A wata sanarwa da ‘yangwgawarmaayr na kasar Iraki su ka sanar, sun ambaci ceew; a Jiya Talata sun kai hari da jirgi maras matuki akan

A wata sanarwa da ‘yangwgawarmaayr na kasar Iraki su ka sanar, sun ambaci ceew; a Jiya Talata sun kai hari da jirgi maras matuki akan yankin Iliyat, dake karkashin mamayar HKI.

Sanarwar ta ‘yan gwagwarmaya ta kuma ambaci cewa harin na jiya Talata an kai shi ne a karkashin taimakwa da Falasinawa da suke fuskantar kisan kiyashi daga HKI.

Wannan sanarwar ta ‘yan gwgawarmayar Iraki, ta zo ne kwanaki kadan  bayan da sanar da wani hari na hadin gwiwa a tsakaninsu da sojojin Yemen.

‘Yan gwgawarmaya daga Iraki da Yemen suna cikin na gaba-gaba wajen taimakawa Falasdinawa ta hanyar kaiwa manufofin HKI hare-hare.

Share

0 0 votes
Article Rating
Subscribe
Notify of
0 Comments
Inline Feedbacks
View all comments