The latest news and topic in this categories.
Sabon shugaban kasar Iran ya amsa sakon taya murna da Sayyid Nasrallah ya aiko masa tare da jaddada ci gaba da ba da goyon baya ga 'yan gwagwarmaya da dukkan
Tsohon fira ministan Moroko ya bayyana cewa: Jamhuriyar Musulunci ta Iran ita ce kashin bayan gwagwarmaya a Zahiri Tsohon fira ministan kasar Moroko kuma babban sakataren jam'iyyar Adalci da ci
Sojojin haramtacciyar kasar Isra'ila sun kai jerin hare-hare kan yankunan Gaza, Rafah da Deir al-Balah da suka yi sanadin shahadar Falasdinawa da jikkatan wasu na daban A hare-haren wuce gona
Sabon shugaban kasar Iran ya amsa sakon taya murna da Sayyid Nasrallah ya aiko masa
Tsohon fira ministan Moroko ya bayyana cewa: Jamhuriyar Musulunci ta Iran ita ce kashin bayan
Sojojin haramtacciyar kasar Isra'ila sun kai jerin hare-hare kan yankunan Gaza, Rafah da Deir al-Balah
Gwamnatin Rasha ta sanar da kakkabo jiragen saman yaki marasa matuka ciki na kasar Ukraine
Kasashen Sudan da Saudiyya sun tattaunawa kan batun sake komawa zaman birnin Jeddah don neman
Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya taya al'ummar Iran murnar zagayowar lokacin bukukuwan Nowruz na sabuwar shekarar hijira shamsiyya da ake amfani da itya a hukumance
Kungiyar hadin kan kasashen musulmi ta duniya ta fitar da wata sanarwa inda ta yi Allah wadai da sake dawo da hare-haren wuce gona da irin da Isra'ila ke yi
Dakarun Falasdinawa sun mayar da martani ga kisan kiyashin da Isra'ila ke yi wa fararen hula bayan sake dawo da yakin Isra’ila a kan al’ummar Gaza, inda suka harba rokoki
’Yan Najeriya na iya fuskantar karin farashin man fetur bayan da Matatar Man Dangote ta bayyana cewa ta daina sayar wa ’yan kasuwa man fetur a kudin Naira. Matatar, wacce
Darakta mai kula da al-amuran mata da kuma kare hakkin bil'adama a ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran, Forouzandeh Vadiati, ta hadu da jakadan kasar Jamus a nan Tehran da kuma
Yan tawayen M-23 na kasar Kongo wadanda suke samun goyon bayan gwamnatin kasar Ruwanda sun kara nosawa zuwa gaba a mamayar da sukewa gabancin kasar ta Kongo. Kamfanin dillancin labaran