Venuzuwela Ta yi Watsi Da Takunkumin Da Kungiyar Tarayyar Turai Ta Sake Kakaba Mata

Rahotanni sun bayyana cewa kasar venezuwela tayi watsi da matakin da kungiyar tarayyar turai ta dauka na sake sabunta takunkumin da ta sanya mata har

Rahotanni sun bayyana cewa kasar venezuwela tayi watsi da matakin da kungiyar tarayyar turai ta dauka na sake sabunta takunkumin da ta sanya mata har zuwa shekara ta 2027 , kuma ta siffata shi a matsayin  mataki da ba zai yi narasa ba, kuma ya nuna cewa kungiyar bata da yanci a harkokin kasa da kasa.

A cikin wani bayani da ministan harkokin wajen kasar ya fitar ya nuna cewa gwamnatin venuzuwela ta ce takunkumi yaci karo da dokokin kasa da kasa kuma ya nuna cewa wani mataki ne da bashi da yanci a siyar harkokin wajen,  ,kuma ya yi tir da kungiyar ta EU na haifar da wani sabon abu  da ya sabawa dokokin duniya.

 Cibiyar da ke a matsayin wani bangaren na siyasarta, ya sanar a jiya litinin cewa zai kara tsawaita takunkumin har  zuwa 10 ga watan janerun shekara ta  2027, lamarin da ya sabawa demukuradiya da kuma dokokin kasa da kasa da ma hakkin dan Adam a karkashin gwamnatin Nicola Maduros Daga farkon watan janeru na wannan shekarar kimanin mutane 69 ne aka cire su daga cikin wadanda aka rike kadarorinsu da kuma hana su yin tafiye tafiye. Cibiyar ta kafa shardin cewa za’a iya cire takunkumin idan venuzuwela ta gyara yadda take fuskantar hakkin dan Adam da kuma tsarin demukuradiya

Share

0 0 votes
Article Rating
Subscribe
Notify of
0 Comments
Oldest
Newest Most Voted