A ranar farko da zuwansu Iran, yan jaridu na kasa da kasa sun fara zuwa cibiyar baje kolin kayakin da sashen sararen samaniyar dakarun IRGC da ke nan Tehran, don ganewa idanunsu irin ci gaban da suka samu a wannan fagen.
Kamfanin dillancin labaran Ip na kasar Iran ya bayyana cewa yan jaridan daga kasashen duniya da dama zasu zagaye wurare da dama a kasar, har da wuraren da HKI da Amurka suka kai a kallafeffen yaki na kwanaki 12.