Iran Ta Yi Tir Da Sabbin Takunkuman Tattalin Arziki Na Eu A Kan Kasar

Kakakin ma’aikatar harkokin wajen kasar Iran Esma’il Baka’I ya tir da kungiyar kasashen Turai kan sabbin takunkuman tattalin arzikin da ta dorawa daddaikun mutane a kasar . Baqae ya bayyana haka ne a jawaban da ya gabatar a jiya, yana maida martani kan wannan mataki da kasashen turan suka dauka, sannan ya kara da cewa […]

Iran Tayi All..Wadai da Hare-haren Da HKI Ta Kai A Kan Kasar Siriya

Kakakin ma’aikatar harkokin wajen kasar Iran yayi allawadai da hare-haren da HKI ta kai a kan wurare daban daban a kasar Siriya wanda ya hada har da birnin Damascus babban kasar. Kamfanin dillancin labaran Tasnim ya nakalto Esma’ila Baqae yana fadar haka a safiyar yau Alhamis . Ya kuma kara da cewa kasar Iran ta […]

Tawagar Yan Jaridu Na Kasa Da Kasa Sun Jiyarci IRGC Park Da Ke Tehran

A ranar farko da zuwansu Iran, yan jaridu na kasa da kasa sun fara zuwa cibiyar baje kolin kayakin da sashen sararen samaniyar dakarun IRGC da ke nan Tehran, don ganewa idanunsu irin ci gaban da suka samu a wannan fagen. Kamfanin dillancin labaran Ip na kasar Iran ya bayyana cewa yan jaridan daga kasashen […]

Iran Ta Yi Gargadin Cewa Tsarin Shari’a Na Kasashe Da Kasa Yana Rushewa

Kakakin ma’ikatar harkokin wajen kasar iran Esma’il Baqae ya bayyana damuwarsa da wargajewar tsarin adalci da shari’a na kasa da kasa, saboda takurawar Amurka ta HKI. Kamfanin dillancin labaran Irna na kasar Iran ya nakalto kakakin ma’aikatar harkokin wajen kasar Iran Esma’il Baqae yana fadar haka a yau Laraba a cikin shafinsa na yanar gizo […]

 Tashar Jirgin Ruwa Ta “Eliat” Ta Kusa Durkushewa

Jaridar “Globes” ta HKI ta bayar da labarin dake cewa, a ranar Lahadi mai zuwa tashar jirgin ruwa ta “Eliat” za ta tsaya da aiki, da dakatar da kai da komowar jiragen ruwa,bayan da aka rufe asusunsa saboda  basuka na kudin ruwa da su ka taru da sun wuce dala 162 a kowane wata. Jaridar […]

HKI Ta Ci Gaba Da Kai Wa Syria Da Safiyar Yau Alhamis

Rahotannin da suke fitowa daga kasar Syria sun ce da safiyar yau Alhamis HKI ta kai hare-hare a kan Birged-birged na sojojin Syria na 107 da 132 a yankin Lazikiyya a arewacin kasar. Dama dai a jiya HKI ta kai hare-haren masu tsanani a birnin Damascuss akan ginin ma’aikatar tsaro, babbar shalkwatar sojoji da kuma […]