The latest news and topic in this categories.

Iran Ta Kira Jakadan Burtaniya A Tehran Saboda Tuhumar Da Akewa Iran Da Leken Asiri A London
19 May

Iran Ta Kira Jakadan Burtaniya A Tehran Saboda Tuhumar Da Akewa Iran Da Leken Asiri A London

Ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran ta kira mataimakin jakadan kasar Burtania a Tehran zuwa ma'aikatar don gabatar mata da korafi

An Gudanar Da Taron Kasa da Kasa Don Tallafawa Yan Gudun Hijira Na Sudan
16 Apr

An Gudanar Da Taron Kasa da Kasa Don Tallafawa Yan Gudun Hijira Na Sudan

Jami'an diblomasiyya daga kasashen duniya da dama, da kuma wakilan kungiyoyin agaji daban-daban sun hadu a birnin London na kasar

Birtaniya: Wani Mutum Ya Hau Kan Hasumayar Agogon “Big  Bang” Dauke Da Tutar Falasdinu
09 Mar

Birtaniya: Wani Mutum Ya Hau Kan Hasumayar Agogon “Big  Bang” Dauke Da Tutar Falasdinu

Wani mutum wanda yake nuna kin amincewa da zaluncin da HKI yake yi wa mutanen Gaza, ya hau kan hausumiyar

Shugaban Kasar Ukraine Ya Sami Tarba Mai Kyau A Burtaniya Bayan Cacan Baki Mai Zafi Da Trump
02 Mar

Shugaban Kasar Ukraine Ya Sami Tarba Mai Kyau A Burtaniya Bayan Cacan Baki Mai Zafi Da Trump

Shugaban kasar Ukrain Volodomyr Zelesky ya samu tarba mai kyau a kasar Burtaniya bayan ya isa birnin London a jiya

Wani Dan Majalisar Dokokin Kasar Burtaniya Ya Bukaci Majalisarsa Ta Kori Jakadiyar HKI Daga London
09 Jan

Wani Dan Majalisar Dokokin Kasar Burtaniya Ya Bukaci Majalisarsa Ta Kori Jakadiyar HKI Daga London

Wani dan majalisar dokokin kasar Burtaniya mai suna John Macdonal ya bukaci majalisar dokokin kasar Burtaniya ta kori jakadiyar HKI