Jami’an Tsaro A kasar Burtaniya Sun Tsare George Gallowy Da Matarsa Na Wani Lokaci

Jami’an tsaron kasar Burtania sun kama George Gallaway da matar a birnin londan bayan sun shigo kasar daga kasar Rasha a ranar Asabar. Kamfanin dillancin

Jami’an tsaron kasar Burtania sun kama George Gallaway da matar a birnin londan bayan sun shigo kasar daga kasar Rasha a ranar Asabar.

Kamfanin dillancin labaran Ip na kasar Iran ya bayyana cewa Gallawy da matarsa sun shahara da goyon bayan gwagwarmayan falasdinawa da kuma kiyayya ga HKI.

Kafin haka gwamnatin kasar Burtania ta amince da samuwar kasar Falasdinu a babban taron MDD, amma amincewar samuwar kasar falasdinu bai hana ci gaba da kissan falasdinawa.

Gallawy wanda ya kasashence tsohon dan majalisar dokokin kasar burtaniya, ya kuma karbi kyautar Isma’il Haniyya. Sannan a cikin watan bayun shekara da 2025 inda ya halarci bikin cika shekaru 46 da nasarar juyin juya halin musulunci a kasar IRAN.

Yansandan kasar Burtania sun tsare su na wani lokaci sun sun sallamesu banda haka sun bayyana cewa wannan tabbatar da tsaro a kasar da kuma HKI.

Share

0 0 votes
Article Rating
Subscribe
Notify of
0 Comments
Oldest
Newest Most Voted
Inline Feedbacks
View all comments