Wani babban kusa a kungiyar Hamas ya yi Allah wadai da kin amincewar firaministan Isra’ila, Benjamin Netanyahu na kin amincewa... Read more
Kungiyar Hamas da sauran bangarorin Falesdinu na gwagwarmaya sun amince da kudurin tsagaita bude wuta da masu shiga tsakani na... Read more
Ministan harkokin wajen Yemen Jamal Amer a ranar Laraba ya karbi wata wasika daga Dr. Khalil al-Hayya shugaban kungiyar Hamas... Read more
Kungiyar Hamas, ta musanta kalaman da wakilin Amurka Steve Witkoff, inda ya yi ikirarin cewa kungiyar ta bayyana aniyar ta... Read more
Shugaban ofishin siyasa na Hamas Khalil al-Hayya ya sanar da cewa, kungiyar a shirye take ta shiga cikin tattaunawa don... Read more
An kashe wani kusa a kungiyar Hamas Hassan Farhat, wanda aka fi sani da Abu Yasser, da wasu mutane biyu... Read more
Kungiyar gwagwarmayar Falastinawa ta Hamas ta fitar da wata sanarwa dangane da shahadar Salah al-Bardawil, mamba a ofishin siyasa na... Read more
Hamas ta tabbatar cewa “Shawarar da Netanyahu ya yanke na dakatar da shigar da kayan agajin da jin kai na... Read more
Kungiyar Hamas ta yi Allah wadai da matakin da Isra’ila ta dauka na sanya takunkumin hana masu ibada shiga masallacin... Read more
Dakarun Ezzeddine al-Qassam, reshen kungiyar gwagwarmayar Hamas masu dauke da makamai, sun sanar a jiya Alhamis shahadar babban kwamandan kungiyar... Read more
A wani bincike da gidan talabijin na Channel 12 na gwamnatin haramtacciyar kasar Isra’ila ya gudanar ya nuna cewa, galibin... Read more
Kungiyar Hamas ta tabbatar da bukatar taron kolin kasashen OIC da kasashen Larabawa, kwamitin sulhu na Majalisar Dinkin Duniya, kan... Read more
Sami Abu Zuhri mai magana da yawun kungiyar Hamas ya tabbatar da cewa, Hamas ta amsa bukatar masu shiga tsakani... Read more
Kungiyar gwagwarmayar Islama ta Hamas ta sanar da shahadar shugaban ofishinta na siyasa kuma kwamandan farmakin guguwar Al-Aqsa, Yahya Sinwar.... Read more
Haramtacciyar Kasar Isra’ila ta sanar da kashe Yahya Sinwar a jiya bayan wata arangama da aka yi da wasu mayakan... Read more
Bayanin da kungiyar ta Hamas ta fitar ya kunshi cewa; muna yin maraba da lale da bayanin da ya fito... Read more
Bude wannan ofishin na Hamas a Iraki ya zo ne a daidai lokacin da bangarenta ta soja, “Kassam” yake cigaba... Read more