Babban ahfsan hafsoshin sojojin kasar Iran Manji Janar Abdurrahin Musawi ya bayyana cewa sojojin kasarsa sun sauya tsarinsu na tsaron... Read more

Hukumar sararin samaniya na kasar Iran ta kaddamar da sabbin taurarin yanadamguda uku a dai dai lokacinda take bukukuwan ranar... Read more

Ministan harkokin wajen Iran ya bayyana cewa: Duk wani hari da za a kai wa Iran zai zama babbar barazana... Read more

Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta sanar da cewa: A duk wani yaƙi da zai iya faruwa, za ta iya kawar... Read more

Sakataren majalisar koli ta tsaron kasar Iran Dr Ali Larijani ya bada sanarwan cewa shirin tattaunawa da kasar Amurka kan... Read more

shugaban kasar iran Masud pezeshkiyan a tattaunawa ta wayar tarho da yayi da shugaban kasar Saudiya mohammad bin salman ya... Read more

Shugaban Iran ya yi gargaɗi game da makircin ƙasashen waje na wargaza ƙasashe Shugaban kasar Iran Masoud Pezeshkian da membobin... Read more

Sakataren Majalisar Kolin Tsaron Kasar Iran ya mayar da martani ga matakin Turai kan dakarun juyin juya halin Musulunci yana... Read more

Shugaban kasar Turkiyya ya yi tayin shiga tsakanin Iran da Amurka, amma shugaban Iran ya gindaya sharadin cewa dole ne... Read more

Manya-manyan Jami’an gwamnatin JMI sun ci gaba da maida martani ga kungiyar tarayyar Turai wacce ta kira dakarun juyin juya... Read more

Ministocin harkokin wajen kasashen Iran da turkiyya sun hadu a birnin Istambul na kasar Turkiyya a safiyar yau Jumma’a kuma... Read more

Ministan harkokin wajen kasar Iran Abbas Aragchi ya bayyana cewa, sojojin Iran sun rika sun dora hannayensu kan kunamun makamansu,... Read more

Kungiyar tarayyar Turai EU ta kakabawa JMI sabbin takunkuman tattalin arziki don abinda ta kira murkushe masu zanga-zanga. Tashar talabijan... Read more

Araqchi: Sun Shirya Don Mayar Da Martanin Soja Kuma Suna Yin Watsi Da Manufar Barazanar Ministan Harkokin Wajen Kasar Iran... Read more

Shamkhani ya yi gargaɗi ga Amurka cewa: Takaita wuraren mayar da martanin Iran “mafarki ne,” kuma martanin zai kasance cikakke... Read more

Rundunar Tsaron Juyin Juya Halin Musulunci ta tabbatar da shirye-shiryenta na tunkarar dukkan yanayi A yayin da barazanar Amurka ke... Read more

ministan harkokin wajen kasar masar Badar Abdel –Ati ya tattauna ta wayar tarho da takwaransa na kasar iran Abbass Araqchi... Read more

rahotanni sun bayyana cewa jakadan kasar iran a majalisar dinkin duniya yayi gargadin cewa iran za ta mayar da martani... Read more

Mataimakin ministan al’adu da koyarwar musulunci na Iran ya ce baje kolin shekara-shekara na al’kur’ani na shekarar bana wanda shi... Read more

Babban malamin Addinin musulunci na kasar Bahrain yayi gargadin cewa miliyoyin mutane ne suke shirye da sadaukar da rayuwarsu don... Read more