Iran Ta Kaddamar Da Taurarin Yan Adama Guda 3

Hukumar sararin samaniya na kasar Iran ta kaddamar da sabbin taurarin yanadamguda uku a dai dai lokacinda take bukukuwan ranar sararin samaniya ta kasar a

Hukumar sararin samaniya na kasar Iran ta kaddamar da sabbin taurarin yanadamguda uku a dai dai lokacinda take bukukuwan ranar sararin samaniya ta kasar a nan Tehran.

Kamfanin dillancin labaran IP na kasar Iran ya bayyana cewa shirin sararin samani na kasar Iran ya ci gaba da samun nasara da kuma ci gaba duk tare da halin da kasar take ciki na takunkuman tattalin arziki na kasashen yamma musamman Amurka.

Ministan watsa labarai da ministan tsaro da kuma shugaban hukumar sararin samania na kasar Iran suna daga cikin manya-manyan bakin da suka halarci shirin kaddamar da taurarin guda uku.

 

Share

0 0 votes
Article Rating
Subscribe
Notify of
0 Comments
Oldest
Newest Most Voted