Mukaddashin ministan harkokin wajen kasar Iran Ali Bakiri Kani ya bukaci taron gaggawa na kungiyar kasashen musulmi ta OIC don... Read more

Mukaddashin ministan harkokin wajen kasar Iran Ali Bakiri Kani ya zanta ta wayar tarho tare da tokwaransa na kasar Turkiya... Read more

Al’ummun garuruwa da lardunan kasar Iran sun fito zanga-zangar yi Allah wadai da harin da haramtacciyar kasar Isra’ila ta kai... Read more

Shugaban kasar Iran ya bayyana cewa: Za su sanya gwamnatin ‘yan sahayoniyya ta yi nadama kan matakin da ta ɗauka... Read more

Jagoran juyin juya halin Musulunci ya jagoranci sallar jana’izar shugaban ofishin siyasar kungiyar Hamas shahidi Isra’il Haniyeha a birnin Tehran... Read more

Shugaban kasar Iran Mas’ud Pezeshkian ya jaddada bukatar fadada huldar dake tsakanin Iran da Hadaddiyar Daular Larabawa domin amfanin kasashen... Read more

Shugaban ofishin siyasa na kungiyar gwagwarmayar Falastinawa Hamas, Isma’ila Haniya ya yi shahada a wani harin da Isra’ila ta kaddamar... Read more

Kasar Iran ta yi Allah-wadai da kakkausar murya kan hare-haren wuce gona da iri da yahudawan sahayuniyya suka kai kan... Read more

Shugaban kasar Iran ya bayyana cewa: Suna son duniya ta daukin matakin ganin an ‘yantar da al’ummar Falasdinu daga mamaya... Read more

An samu kyautatuwar alaka da dawo da dangantakar diflomasiya tsakanin kasashen Iran da Gambiya A jiya litinin ne mai kula... Read more

Zababben shugaban kasar Iran ya jaddada bukatar karfafa alakar tattalin arziki tsakanin Iran da Afirka ta Kudu A yayin ganawarsa... Read more

Babban sakataren Majalisar Dinkin Duniya ya taya zababben shugaban kasar Iran murna tare da bayyana shiri Majalisarsa na hadin gwiwa... Read more

Shugaban kasar Iran ya jaddada cewa: Ci gaba da taimakawa ‘yan gwagwarmaya na daya daga cikin muhimman manufofin kasarsa Shugaban... Read more

Shugaban kasar Iran Masoud Pezeshkian ya tabbatar da goyon bayan Jamhuriyar Musulunci ta Iran ga kungiyoyin gwagwarmaya, sannan kuma ya... Read more

Shugaban kasar Iran Masoud Pezeshkian ya yi gargadin cewa gwamnatin Isra’ila za ta fuskanci mummunan martani idan ta yi gigin... Read more

Jagoran juyin juya halin Musulunci ya bayyana yahudawan Sahayoniyya a matsayin wasu gungun masu aikata muggan laifukan kashe-kashen rayuka kuma... Read more

Ma’aikatar harkokin wajen kasar Iran ta jaddada cewa: Ci gaba da yakin Gaza laifi ne ga dukkan bil’adama Kakakin ma’aikatar... Read more

Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya amince da Masoud Pezeshkian a matsayin sabon shugaban kasar Iran.... Read more

Mukaddashin Ministan Harkokin Wajen Iran Ali Bagheri Kani ya ce matakin “siyasa” da Jamus ta dauka na rufe Cibiyar Musulunci... Read more

Mukaddashin ministan harkokin wajen kasar Iran Ali Bagheri Kani ya bayyana a ranar Asabar din nan cewa, gwamnatocin kasashen Iran... Read more