Ministan harkokin wajen kasar Iran na rikon kwarya Ali Bagheri Kani ya ce, farmakin Guguwar Al-Aqsa ya mayar da gwagwarmayar... Read more

Wani babban Jami’in soje na kasar Iran ya yabawa masana fasahar kera makamai na kasarsa saboda ayyukan ci gaban da... Read more

Jakadan kasar Iran kuma wakilinta a MDD, ya rubutawa kwamitin tsaro na MDD wasika, inda a cikinta ya maida martani... Read more

Jakadan kasar Iran kuma wakilin din din din a Majalisar Dinkin Duniya ya bayyana a cikin wata wasika da ya... Read more

Imam Khamenei ya mika godiyarsa ga ‘yan wasan kasar Iran da shuwagabannin kungiyoyi da masu horar da ‘yan wasa a... Read more

Shugaban kasar Iran ya jaddada cewa: A bisa dokokin kasa da kasa, Iran tana da ‘yancin mayar da martani kan... Read more

Ministan Tsaro na Iran ya bayyana cewa: Daya daga cikin abubuwan da kasarsa ta sanya a gaba shi ne fuskantar... Read more

Bunkasar kasuwanci tsakanin Jamhuriyar Musulunci ta Iran da kasashen nahiyar Afirka ya kai na kudi dalar Amurka biliyan 1.3 Shugaban... Read more

Shugaban kasar Iran ya bayyana cewa: Siyasar munafunci ita ce ta sanya yahudawan sahayoniyya suka zama babbar barazana ga zaman... Read more

Shugaban kasar Iran Masoud Pezeshkian ya ce manufofin siyasar harshen damo ta Amurk da wasu kasashen Turai sun kara karfafa... Read more

Shugaban kasar Iran Masoud Pezeskiyan ya gabatar da sunayen majalisar ministocinsa kasa da makonni biyu da rantsar da shi a... Read more

Shugaban kasar Iran Masoud Pezeshkian ya ce wajibi ne bangarorin kasa da kasa musamman kwamitin sulhu na MDD su sauke... Read more

Mukaddashin ministan harkokin wajen kasar Iran ya bayyana cewa: Gwamnatin haramtacciyar kasar Isra’ila tana son shafe Falasdinawa ne daga kan... Read more

Mataimakin Kwamandan Dakarun Kare Juyin Juya Halin Musulunci Na Iran ya bayyana cewa: Umarnin Jagoran juyin juya hali a fili... Read more

Wakilin dindindin na Iran a Majalisar Dinkin Duniya ya ce hakkin Jamhuriyar Musulunci ta Iran na daukar fansa kan ta’addancin... Read more

Kakakin ma’aikatar harkokin wajen Pakistan ta yi watsi da rahoton da wata kafar yada labarai ta Isra’ila ta fitar “marasa... Read more

Kakakin ma’aikatar harkokin wajen kasar Pakistan Mumtaz Zahra ta musanta zargin jaridar ‘Jeruselempost’ ta HKI wacce ta bayyana cewa akwai... Read more

Mukaddashin ministan harkokin wajen Iran ya bayyana cewa: Gwamnatin mamaya tana barazana ne ga al’ummar Musulmi, ba Falasdinawa kadai ba... Read more

Kakakin ma’aikatar harkokin wajen Iran ya jaddada cewa: Laifukan yakin ‘yan sahayoniyya a Gaza bai kasa abin kunya da aka... Read more

Shafin sadarwa na yanar gizo na Al-Nashrah ya bayar da rahoton  cewa, kungiyar hadin kan kasashen musulmi ta fitar da... Read more