Ministan harkokin wajen kasar Iran Abbas Aragchi ya bayyana cewa JMI zata ci gaba da kasancewa tare da al-ummar Falasdinu... Read more

Jagoran juyin juya halin Musulunci ya bayyana cewa: Kada jami’an Iran su jira makiya sai sun amince da shirye-shiryensu, kuma... Read more

Ministan harkokin wajen kasar Iran ya jaddada goyon bayan Iran ga duk wata yarjejeniya da al’ummar Falasdinu da ‘yan gwagwarmaya... Read more

Shugaban kasar Iran Masoud Pezeshkian ya ce gwamnatinsa na neman hanyoyin da za a cire takunkumin zalunci da ya sabawa... Read more

Ministocin harkokin wajen Iran da Omani sun bayyana aniyar kasashensu na yin aiki tare don kara fadada alakar da ke... Read more

Parstoday- Wakilin Iran a wasan guje-guje da tsalle-tsalle ya ki karawa da wakilin gwamnatin sahyoniyawan a gasar tsofin zakarun duniya,... Read more

Shugaban kasar Iran ya jaddada cewa: Ana ci gaba da keta hakkin bil’Adama a Gaza amma kasashen da suke babatun... Read more

Babban hafsan hafsoshin sojan kasar Iran ya jaddada cewa: ramuwar gayya a kan haramtacciyar kasar Isra’ila aba ce da ba... Read more

Jagoran juyin juya halin Musulunci ya jaddada cewa: Yaki tsakanin gaskiya da karya ba zai taba karewa ba har abada... Read more

Ministocin harkokin wajen kasashen Iran da Saudiyya sun amince da cewa, akwai bukatar dakatar da laifukan da Isra’ila ke yi... Read more

Kwamandan dakarun kare juyin juya halin Musulunci na Iran ya bayyana cewa: Al’umma zata ji labari mai dadi game da... Read more

Gagarumin hadin kai da ake samu tsakanin kasashen Iran da Iraki a yayin juyayin ranar Arba’in ta Imam Husaini {a.s}... Read more

Shugaban kasar Iran Masoud Pezeskiyan ya bukaci hadin kan musulmi a duniya don fuskantar HKI da kuma kasashen yamma. Tashar... Read more

Ministan harkokin wajen Iran ya bayyana cewa: Ma’aikatarsa a karkashin sabuwar gwamnatin Iran za ta shiga cikin fagen kawar da... Read more

Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta tabbatar wa kasashen Turai hakkinta na mayar da martani kan haramtacciyar kasar Isra’ila Ministan harkokin... Read more

Parst Today – Tawagar Iran a Majalisar Dinkin Duniya ta sanar da lokacin da Tehran za ta mayar da martani... Read more

Ministan harkokin wajen kasar Iran Abbas Araghchi ya ce Jamhuriyar Musulunci ta Iran za ta ci gaba da tallafawa kasar... Read more

Ma’aikatar leken asiri ta kasar Iran ta bada sanarwa kama yan ta’adda daga kungiyar Daesh a cikin kasar, suna kokarin... Read more

Babban jami’in kula da harkokin wajen Tarayyar Turai Josep Borrell, da ministocin harkokin wajen Jamus da Iraki sun taya Abbas... Read more

Jakadan kasar Iran a Majalisar Dinkin Duniya ya jaddada cewa: Martanin Iran kan haramtacciyar kasar Isra’ila zai kasance mai matuƙar... Read more