A ranar Lahadin da ta gabata ne dubban masu zanga-zangar suka yi zanga-zangar nuna goyon baya ga Falasdinawa da kuma... Read more

Majalisar Dinkin Duniya ta fitar da wani kakkausar gargadi kan matsalar ruwan sha da ke kara kamari a zirin Gaza,... Read more

Ezzuddeen Qassam reshen soja na kungiyar Hamas a Gaza, ya wallafa hotunan bidiyo mai tsawon minti guda na daya daga... Read more

Sojojin HKI sun kashe falasdinawa 62 daga safiyar jiya Asabar zuwa lokacin bada wannan labarin a yau Lahadi. Tashar talabijan... Read more

Hukumar kula da samar da agaji ta MDD OCHA ta bada sanarwan kissan Falasdinawa fiye da 100 a lokacinda suke... Read more

Yayin da yakin kisan kare dangi na “Isra’ila” ya shiga cikin wata na 22 a Gaza, wani babban wakilin shugaban... Read more

Gidan rediyon sojojin Isra’ila ya bayar da rahoto a wannan  Alhamis cewa, wani soja ya kashe kansa bayan ya kwashe... Read more

Haramtacciyar kasar Isra’ila ta ci gaba da kai hare-hare a zirin Gaza a yau Juma’a, inda ta kai munanan hare-hare... Read more

Shugaban kungiyar Ansarullah Sayyid Abdulmalik Al-Husi wanda ya gabatar da jawabi a jiya  Alhamis, ya bayyana abinda yake faruwa a... Read more

Ma’aikatar kiwon lafiya a Gaza ta bada sanarwan cewa falasdinawa 7 ne suka mutu a zirin gaza saboda yunwa a... Read more

Mummunar yunwa a Gaza.. Wakilin gidan talabijin na Al-Alam ya bayyana cewa: Shi da iyalansa kwana biyu ba su ci... Read more

Shugaban kungiyar Hamass ya bayyana cewa HKI da gwamnatin kasar Amurka sun janye daga tattaunawa tsakaninsu da kungiyar ne don... Read more

Babban jami’in kungiyar Hamas a Zirin Gaza ya bayyana cewa: Makiya yahudawan sahayoniya suna rufe gazawar sojojinsu da kisan kare... Read more

Majiyar sojojin HKI ta bada sanarwan cewa sun tsaida yaki na wucin gadi a gaza, don baya kungiyoyin agaji na... Read more

Firai ministan kasar Burtaniya Keir Starmer ya bayyana cewa ya fara tuntubar wasu kasashen turai kan nshirin jefawa Falasdinawa abinci... Read more

A daidai lokacin da aka cika kwanaki 659 daga fara kisan kiyashin Gaza, sojojin Sahayoniya suna ci gaba da killace... Read more

‘Yan jarida akalla 232 suka yi shahada sannan wasu 122 sun rasa rayukansu saboda masifar yunwa a yankin Zirin Gaza!... Read more

Dubban mutane a kasar Netherlands sun fara zaman dirshen don nuna damuwarsu kan yadda al-amura suke kara tabarbarewa a gaza,... Read more

Kasashen Iran da Bangaladesh sun yi kakkausar suka ga cin zarafin da Isra’ila ke ci gaba da yi a zirin... Read more

Majiyar asibitocin yankin Gaza ta tabbatar da cewa, Falasdinawa 115 sun yi shahada sanadiyyar yunwa saboda karewar abinci a cikin... Read more