Wanda ya jagoranci sallar juma’a a Tehran Ayatullah Sayyid Ahmad Khatami ya yi kira ga jami’an diplomasiyyar kasar Iran da... Read more
Ganawa a tsakanin bangarorin biyu dai ta mayar da hankali ne akan batutuwan da su ka shafi dauke wa Syria... Read more
Shugaban Amurka Donald Trump ya sanar da cewa Amurka na shirin fara kai hare-hare ta kasa a kan kungiyoyin da... Read more
Kungiyar gwagwarmayar Falastinawa ta Hamas ta ce; ci gaba da kai munanan hare-hare da kisan kiyashi da Isra’ila ke yi... Read more
Shugaban Amurka Donald Trump ya fada a wani taron manema labarai na hadin gwiwa tare da firaministan Isra’ila Benjamin Netanyahu... Read more
Babban magatakardar malajisar koli ta tsaron kasar Iran Dr. Ali Larijani ya bayyana cewa; Batun sake kakabawa Iran takunkumi yana... Read more
Mataimakiyar shugaban kasar Venezuela Delcy Rodriguez ta yi gargadi game da shirin Washington na kara ruruta wutar rikicin soji a... Read more
Tsohon wakilin Amurka na musamman a kan lamurran Iran Robert Malley, ya caccaki gwamnatin Donald Trump game da kai hare-hare... Read more
Ma’aikatar tsaron ta Amurka ta sanar da cewa za ta baza zaratan sojojin kasar na “Marines” akan titunan birnin Los... Read more
Shugaban kasar Amurka wanda yake Ziyara a kasar Katar ya sanar da cewa gwamnatinsa tana son ganin tattaunawar da ake... Read more
Cecekucen dai a tsakanin Donald Trump da kuma Vladmir Zylinesky an yi shi ne saboda banbancin ra’ayin da bangarorin biyu... Read more
Zababben shugaban kasar ta Amurka ya ce matukar mambobi kasashen wannan kungiyar ba su biya kudaden da ya kamata su... Read more
Shugaban Amurka Joe Biden ya taya Donald Trump murnar lashe zabe ta wayar tarho kamar yadda Fadar White House ta... Read more