Donald Trump Na Amurka Ya Karbi Bakuncin Shugaban Rikon Kwaryar Kasar Syria Ahmad Shar

Ganawa a tsakanin bangarorin biyu dai ta mayar da hankali ne akan batutuwan da su ka shafi dauke wa Syria takunkumi, shigar da kungiyar  Kurdawa

Ganawa a tsakanin bangarorin biyu dai ta mayar da hankali ne akan batutuwan da su ka shafi dauke wa Syria takunkumi, shigar da kungiyar  Kurdawa a cikin sojojin kasar, da kuma alaka a tsakanin Damascuss da Haramtacciyar Kasar Isra’ila.

A nashi gefen ministan harkokin wajen Syria As’ad Shaibani ya bayyana ganawar da cewa ta yi kyau, sannan ya kara da cewa an tattauna batutuwa da dama.

Share

0 0 votes
Article Rating
Subscribe
Notify of
0 Comments
Oldest
Newest Most Voted
Inline Feedbacks
View all comments