Sakon Shugaban Kasar Azerbaijan Ga Takwaransa Na Iran

Shugaban Kasar Azerbaijan ya aiko sakon wasika ga shugaban kasar Iran Mas’uod Pezeshkian Shugaban kasar Azerbaijan, Ilham Aliyev, ya aiko da sakon wasika ga Shugaban

Shugaban Kasar Azerbaijan ya aiko sakon wasika ga shugaban kasar Iran Mas’uod Pezeshkian

Shugaban kasar Azerbaijan, Ilham Aliyev, ya aiko da sakon wasika ga Shugaban kasar Iran, Masoud Pezeshkian.

A cikin wani rubutu da ya yi a shafinsa na X, Shugaban Azerbaijan Ilham Aliyev ya nuna godiyarsa ga Shugaba Pezeshkian saboda kyawawan kalamansa na abokantaka ga Azerbaijan.

Shugaba Aliyev ya jaddada cewa: Al’ummomin Iran da Azerbaijan suna tare da juna a lokutan wahala, yana mai cewa Azerbaijan ta sake nuna goyon bayanta ga ‘yan uwanta al’ummar Iran dangane da abubuwan da suka faru kwanan nan a yankin.

Share

0 0 votes
Article Rating
Subscribe
Notify of
0 Comments
Oldest
Newest Most Voted