Aragchi: Iran Baza Ta Shiga Tattaunawa Da Amurka Ba, Sai…

Ministan harkokin wajen kasar Iran Abbas Aragchi ya bayyana cewa JMI ba zata sake zama da Amurka a teburin tattaunawa ba, matukar da ci gaba da keta yarjeniyar fahintar juna da aka cimma da ita wato (MoU) na Islamabad. Kamfanin dillancin labaran IP na kasar Iran ya nakalto Aragchi yana fadar haka a wato taro […]

Najeriya: Tinubu Ya Amince Da Sabon Tsarin Albashin Sojoji

Sabon tsarin albashi na sojojin Najeriya ya karu daga mafi karancin Albashi na naira 187,200  zuwa miliyin 3.25. Jaridar Daily trust ta najeriya ta bayyana cewa sabon tsarin albashin zai fara aiki daga ranar 1 ga watan satumban shekara ta 2026, wanda ya samar da karin albashi na sojojin kasar daga kasha 30 zuwa 80% […]

Farashin Danyen Mai Ya Tashi Saboda Mashigar Ruwa Ta Hurmuz

Jirgin ruwan Qatar Ya Wuce Ta Hurmuz

Farashin man fetur a yau litinin ya ci gaba da tashi a kasuwanciin man na duniya a dai dai lokacinda har yanzun ba’a san makomar mashigar ruwa ta Hurmuz ba. Kamfanin dillancin labaran Reuters ya bayyana cewa a kasuwannin danyen man fetur a yankin Asia sun tashi da centi 91 na man Brent wanda shi […]