Search
Close this search box.

Pezeshkian : Zan Kasance Muryar Al’ummar Iran A Birnin New York

Shugaba kasar Massoud Pezeshkian ya kama hanyar zuwa birnin Amurka domin halartar taron Majalisar Dinkin Duniya karo na 79 da za a gudanar a birnin

Shugaba kasar Massoud Pezeshkian ya kama hanyar zuwa birnin Amurka domin halartar taron Majalisar Dinkin Duniya karo na 79 da za a gudanar a birnin New York.

“Zan kasance muryar al’ummar Iran a birnin New York, inji shugaba Pezeshkian gabanin tafiyarsa zuwa Amurka.

Shugaban ya kuma bayyana cewa “Zai gana da Iraniyawa mazauna Amurka’’.

“Zan tattaunawa da kafafen yada labarai na duniya da nufin fayyace matsayar Jamhuriyar Musulunci ta Iran wadanda ba a gabatar da su ga al’ummar kasashen waje ba. “, in ji Massoud Pezeshkian.

Share

0 0 votes
Article Rating
Subscribe
Notify of
0 Comments
Oldest
Newest Most Voted
Inline Feedbacks
View all comments