The latest news and topic in this categories.
Jagoran juyin juya halin Musulinci na Iran, Ayatollah Sayyid Ali Khamenei, ya aike da sakon ta’aziyya ga iyalen mamatan ifti’la’in fashewar data auku a mahakar ma’adanai ta a garin Tabas
Shugaba kasar Massoud Pezeshkian ya kama hanyar zuwa birnin Amurka domin halartar taron Majalisar Dinkin Duniya karo na 79 da za a gudanar a birnin New York. "Zan kasance muryar
Rundunar sojin Isra'ila ta yi ruwan bama-bamai a kusan makarantu 21 da ke mafaka ga dubban Falasdinawa da suka rasa matsugunansu a zirin Gaza tun watan jiya, lamarin da ya
Jagoran juyin juya halin Musulinci na Iran, Ayatollah Sayyid Ali Khamenei, ya aike da sakon
Shugaba kasar Massoud Pezeshkian ya kama hanyar zuwa birnin Amurka domin halartar taron Majalisar Dinkin
Rundunar sojin Isra'ila ta yi ruwan bama-bamai a kusan makarantu 21 da ke mafaka ga
Kungiyar Tarayyar Turai ta nuna matukar damuwa game da karuwar rikicin da ke tsakanin Isra'ila
Kungiyar Hizbullah ta harba manyan makaman roka daga Kudancin Lebanon zuwa yankunan da ke arewacin
A yau Talata ce ake saran shugaban kasar Rasha Vladimir Putin zai zanta ta wayar tarho da tokwaransa na kasar Amurka Donal Trump, kuma wannan shine zantawar shuwagabannin kasashen biyu
Majiyar gwamnatin kasar Yemen ta basa sanarwan kai hare-hare har sau biyu kan kataparen jirgin ruwa mai daukar jiragen yaki na kasar Amurka dake cikin Tekun Red sea, wato USS
Gwamnatin HKI ta bayyana damuwarta da jibge sojojin da gwamnatin kasar masar take yi a yankin Sinaa kusa da kan iyakar kasar da HKI. Tun bayan da gwamnatin HKI ta
HKI ta keta yarjeniyar tsagaita wuta a Gaza, a jiya inda ta kai hare-hare masu yawa, wadanda suka yi sanadiyar mutuwar mutane fiye da 300 ya zuwa safiyar yau. Tashar
A wata sanarwa da ma’aikatar harkokin wajen kasar Rwanda ya fitar, ta zargi kasar ta Belgium da tsoma baki a harkokin cikin gidanta. Bugu da kari, sanarwar ta bai wa
Shugaban kungiyar Ansarullah na kasar Yemen Sayyid Abdulmalik Husi ya bayyana cewa; Matukar Amurka ta ci gaba da kai wa Yemen hare-hare, to suna da hanyoyi da za su iya