Morocco ta doke Najeriya 4-2 a bugun daga kai sai mai tsaron gida
Sai Senegal wacce ta lallasa Masar da 1-0
Ran Asabar za a fafata tsakanin Masar da Najeriya domin neman matsayi na uku.
Yayin da Morocco mai masaukin baki zata kece raini da Senegal a wasan karshe na gasar a ranar Lahadi