Yan wasan kwallon kafa na kasar Morocco sun lashe gasar kwallon kafa ta kasashen Larabawa a wani wasan da suka gudanar a birnin Doha na kasar Qatar tare da kasar Jordan.
Shafin yanar gizo nalabarai Africa News ya bayyana cewa masu goyon bayan kungiyar kwallon kafar ta Morocco a birnin Rabat sun cika tituna suna kuma nuna murnansu da wannan nasarar.
Labarin ya kara da cewa kungiyar kwallon kafa ta Atlas Lion sun dauki kafin yan kasa da 20 a cikikin watan Octoba da kuma na kasashen Larabawa a halin yanzu suna neman kofin nahiyar Afrika kadai.