Aragchi: Iran Zata Maida Martani Ga Kasashen Turai Dangane Da “SnapBack”

Ministan harkokin wajen kasar Iran Abbas Aragchi a zantawa ta wayar tarho da ministocin harkokin wajen kasashen Turai guda uku wato E3, ya ja kunnensu kan sake maida takunkuman MDD da ke cikin yarjeniyar JCPOA. Ya gargadesu kan cewa Tehran zata maida martanin da ya dace da aikinsu. Kamfanin dillancin labaran IP na kasar Iran […]

Farashin Mai Ya Tashi Saboda Kammala Gyaran Bututun Druzhba

Farashin Man Fetur Ya Fadi Kadan Sabuda Fatan Kyarar Bututun  DRUZHBAC Na Kasar Rasha Farashin man fetur ya tashi a kasuwannin duniya bayan da ana saran za’a kammala gyaran bututun kwararar man fetur na kasar Rasha watu DRUZHBA wanda yake kai man fetur zuwa kasashen turai ta kasashen Slovakia da kuma Hungary. Kamfanin dillancin labaran […]

HKI Ta Nosa Gaba Wajen Rusa Birnin Gaza

HKI ta na ci gaba da rusa gidajen Falasdinawa falastinawa a gaza, inda a yau Alhamis kadai ta kashe falasdinawa 16 a gaza sannan ta raunata wasu a kudancin zirin gaza. Shafin yanar gizo na labarai Arab News na kasar Saudiya ya bayyana cewa HKI tana da anniyar kwace birnin Gaza, wanda yake dauke da […]

Masu Goyon Bayan Hizbullah Su ce Suna Nan Daram Tare Da Kungiyar

Shugaban gamayyar masu goyon bayan Gwagwarmaya a kasar Lebanon suna tare da kungiyar sannan wadanda suke nanata cewa sai an takaita makamai a hannun gwamnati sun aiki ne wa HKI da Amurka . Tashar talabijan ta Al-Manar ta kungiyar ta nakalto shugaban gamayyar Mohammad Ra’ad yana fadar haka ya kuma kara da cewa abinda ya […]

Iran Ta Yi Gargadin Cewa: Dawo Mata Da Takunkumi Zai Shafi Mu’amalarta Da IAEA

Mataimakin ministan harkokin wajen kasar Iran mai kula da harkokin shari’a da na kasa da kasa ya bayyana cewa: Shirin dawo da takunkumi kan Iran za shafi mu’amalar Iran da IAEA Mataimakin ministan harkokin wajen kasar Iran mai kula da harkokin shari’a da na kasa da kasa, Kazim Gharib-Abod yayin da ya dawo daga shawarwarin […]

Kwamitin Sulhu Ya Kadu Da Ganin Yadda Kananan Yara Ke Mutuwa Saboda Yunwa A Gaza

Jami’ar kasa da kasa a kwamitin sulhun Majalisar Dinkin Duniya ta ce: Kananan Yara masu fama da yunwa a Gaza suna mutuwa sannu a hankali Inger Ashing, shugabar kungiyar Save the Children, ta tabbatar da cewa: “Yaran Gaza da ke fama da yunwa sun kai ga mataki mai tsanani,” inda ta bayyana dalla-dalla kan mutuwarsu […]

Rahoto: Dakarun Yemen Sun Gagari Gwamnatin Isra’ila

Rahoton yahudawan sahayoniyya ya tabbatar da cewa: Gwamnatin mamayar Isra’ila ta kasa dakile hare-haren dakarun Yemen Jaridar haramtacciyar kasar Isra’ila ta Jerusalem Post ta bayyana a cikin wani rahoto na baya-bayan nan cewa: Gwamnatin mamayar Isra’ila na fama da babbar matsala ta soji da tsaro, bayan da ta kasa dakatar da hare-haren da Yemen ke […]

Sudan: Dakarun RFS Sun Kashe Fararen Hula 24 A El-Fasher

An kashe mutane 24 tare da raunata wasu 55 a harin da Dakarun  Kai Daukin Gaggawa suka kai kan birnin El Fasher Kungiyar likitocin kasar Sudan ta sanar a jiya Alhamis cewa: Fararen hula 24 ne suka mutu sannan wasu 55 da suka hada da mata 5 suka samu raunuka sakamakon luguden wuta da dakarun […]

Kwamitn Tsaron MDD ya amince da bullar yunwa a zirin Gaza

Dukkan mambobin Kwamitin Tsaro na Majalisar Dinkin Duniya, in ban da Amurka, sun goyi bayan ayyana bullar yunwa mafi muni a yankin zirin Gaza ta hanyar rahoton kungiyar Integrated Food Security Phase Classification (IPC), wata kungiya mai samun goyon bayan Majalisar Dinkin Duniya. Kasashe 14 da daga cikin 15 da suka amince da hakan,  sun […]

Wata babbar tawagar jami’an tsaron Sudan ta ziyarci Somaliya

Tawagar Sudan karkashin jagorancin babban daraktan hukumar leken asiri ta kasa (NISS) Manjo Janar Ahmed Mufadal ta isa Mogadishu babban birnin kasar Somalia a wata ziyarar aiki da ta kai kasar, inda ta gana da shugaban kasar  Hassan Sheikh Mohamud a fadar shugaban kasa dake Mogadishu. Jagoran tawagar ta Sudan Mufadal Sheikh Mohamud ya aike […]

E3 na shirin gabatar da bukatar dawo da takunkuman MDD a kan Iran

Kamfanin dillancin labaran reuters ya bayar da rahoton cewa Birtaniya, Faransa da Jamus suna shirye-shiryen mayar da takunkumin da Majalisar Dinkin Duniya ta kakabawa Iran a shekarun baya. Kasashe uku na Turai, da aka fi sani da E3, sun gana da jami’an Iran a ranar Talata a wani abin da aka bayyana a matsayin dama […]

Shugaban Rwanda ya musunta zargin sojojin kasarsa da hannu a rikicin Congo

Shugaban kasar Rwanda Paul Kagame ya musanta rahotannin da ake na cewa sojojin kasarsa suna da hannu wajen ‘kashe-kashe’ a gabashin Jamhuriyar Dimokaradiyyar Congo. Kagame, yayin da yake magana da jami’an soji da ‘yan sanda a wata cibiyar horaswa da ke gabashin Rwanda, ya ce, ‘yan tawayen FDLR, da mayakan gwamnatin Congo, da Azalendo, da […]

ASUU: Gwamnatin Najeriya ba ta aiwatar da ko daya daga cikin bukatunmu ba

Shugaban Ƙungiyar Malaman Jami’o’i ta Najeriya (ASUU), Farfesa Chris Piwuna, ya ce Gwamnatin Tarayya ba ta aiwatar da ɗaya daga cikin yarjejeniyar da ta ƙulla da ƙungiyar ba. Farfesa Piwuna, ya ce ASUU a koyaushe na zaɓar tattaunawa da jami’an gwamnati a matsayin mafita. Amma duk da cewa sun cimma matsaya kan batutuwa masu muhimmanci […]