Ma’ariv: Netanyahu Yana Tsoron Hukuncin  Da Kotu  Za Ta Yanke Akansa

Jaridar “ma’ariv’ ta buga labarin dake cewa Fira minista Netanyahu yana rayuwa cikin zullumi da tsoro mai tsanani akan hukuncin da kotu za ta yanke

Jaridar “ma’ariv’ ta buga labarin dake cewa Fira minista Netanyahu yana rayuwa cikin zullumi da tsoro mai tsanani akan hukuncin da kotu za ta yanke masa.

Jaridar ta ‘yan sahayoniya ta kuma ce yadda ake yin matsin lamba daga waje domin ganin an yafe wa Netanyahu,yana nuni ne da yadda Fira ministan yake cikin tsoro da razana akan hukuncin da kotun za ta yanke a kansa.

Kwanaki kadan da su ka gabata ne dai shugaban kasar Amurka ya aike da wasika zuwa ga shugaban Haramtacciyar kasar Isra’ila Isaac Herzog yana bukatar ya yi wa Netanyahu afuwa.
Ana tuhumar Netanyahu ne dai da cin hanci da rashawa.

Share

0 0 votes
Article Rating
Subscribe
Notify of
0 Comments
Oldest
Newest Most Voted
Inline Feedbacks
View all comments