Iran Da Belarus Sun Rattaba Hannu Kan Yarjeniyoyi A Tsakaninsu

Kasashen Iran da Belarus sun rattaba hannu kan wata sanarwar hadin gwiwa da takardun hadin gwiwa 12 Manyan jami’ai daga Iran da Belarus sun rattaba

Kasashen Iran da Belarus sun rattaba hannu kan wata sanarwar hadin gwiwa da takardun hadin gwiwa 12

Manyan jami’ai daga Iran da Belarus sun rattaba hannu kan takardun hadin gwiwa 12 da kuma sanarwar hadin gwiwa yayin ziyarar shugaban kasar Iran Masoud Pezeshkian a birnin Minsk.

Manyan jami’ai daga kasashen Iran da Belarus a gaban shugabannin kasashen biyu, sun rattaba hannu kan takardun hadin gwiwa 12 a fannonin siyasa, dokokin kasa da kasa, yawon bude ido, fasaha, kafofin watsa labarai, kiwon lafiya, magunguna, masana’antu, muhalli, yankunan tattalin arzikin ‘yanci da masana’antu, yankunan tattalin arziki na musamman, da zuba hannun jari.

Shugaban kasar Belarus Alexander Lukashenko ya tarbi takwaransa na Iran Masoud Pezeshkian a hukumance a fadar shugaban kasar Belarus a yau Laraba.

Share

0 0 votes
Article Rating
Subscribe
Notify of
0 Comments
Oldest
Newest Most Voted
Inline Feedbacks
View all comments