Kwamandan Sojojin Kasa Na Kasar Iran Ya Jaddada Batun Muhimmanci Tsaron Kasar

Kwamandan sojojin kasa na kasar Iran ya jaddada cewa; Sojojin kasar Iran ba za su taba yin watsi da tutar tsaro ba Kwamandan sojojin kasa na kasar Iran Birgediya Janar Kiomars Heidari ya bayyana cewa tutar kariya da gwagwarmaya za su ci gaba da kasancewa har zuwa bayyanar Imam Mahdi (Allah ya gaggauta bayyanar da […]

Shugaban Amurka Ya Dibawa Shugaban Rasha Kwanaki 50 Ya Kawo Karshen Yakin Ukraine

Shugaban kasar Amurka ya baiwa takwaransa na Rasha kwanaki 50 ya kawo karshen yakin da yake yi da Ukraine Shugaban Amurka Donald Trump ya bai wa Rasha wa’adin kwanaki 50 na kawo karshen ayyukan soji a Ukraine, inda ya yi barazanar sanya takunkumin tattalin arziki mai tsanani da suka hada da harajin kashi 100 cikin […]

Shugaban Kasar Iran Ya Bukaci Hadin Kai Tsakanin Kasashen Musulmi

Shugaban kasar Iran Masoud Pezeshkiya yayi kira ga kasashen musulmi su dunkule su hadakansu don fuskantar HKI. Tashar talabijin ta Presstv a nan Tehran ta nakalto shugaban ya na fadar haka a lokacinda yake ganawa ministan harkokin gida na kasar Pakisatan Mohsen Naqvi. Shugaban ya kara da cewa a cikin wannan halin da ake ciki […]

Gwamnatin Najeriya Ta Bada Cikekken Tsarin Yadda Za’a Yi Jana’izar Buhari

Gwamnatin tarayyar Najeriya ta tura tawagar manya-manyan Jami’an gwamnati 25 zuwa jihar Katsina don halattar Jana’izan da za’a yiwa tsohon shugaba marigayi Muhammadu Buhari jana’iza. Jaridar Premium times ta sami sanarwa wacce ministan yada labarai Mohammed Idris  ya sanyawa hannu yana cewa tawagra zata ci gaba da zama a Daura na jihar katsina har zuwa […]

Jiragen Yakin HKI Sun Ci Gaba Da Kai Hare-Hare Kan kasar Siriya

Jiragen yakin HKI sun kai hare-haren kan kayakin sadarawa na yaki da ke yankin Suwaida na kudancin kasar ta Siriya. Tashar talabijin ta Presstv a nan Tehran ta nakalto cewa, gwamnatin tsohon shugaban kasar Bashar al-asad, amma a halin yanzu sojojin gwamnatin HTS ne suke amfani da shi. Amma majiyar HKI ta bayyana cewa a […]

Rasha Ta Ce Ta Kakkabo Jiragen Yakin Ukraine 55 A Daren Jiya Kadai

Mutane da dama suka ji raunin sannan an lalata gidajen mutane da kuma wasu na gwamnati a lardunan Lipetsk da Voronezh na kasar Rashi a daren jiya inji gwamnonin wadannan larduna na kasar Rasha. Shafin yanar gizo na labarai ‘arabnews’ na kasar Saudiya ya kara da cewa majiyoyin wadan nan larduna sun bayyana cewa garkuwan […]

Kusan Mutane 100 Ne Aka Kashe A Fadan Tsakanin Bangarorin Kasar Syria

A kwana uku na fadan da ake yi a garin Suwaida’a a kasar Syria, an kashe mutanen da sun kai 100, yayin da wani adadin mai yawa su ka jikkata. Majiyar tsaro daga kasar ta Syria ta ce a daren jiya an yi fada mai tsanani a tsakanin ‘yan Duruz, da kuma kabilun larabawan daji […]

 Baka’i: Amurka Ta Yi Kaurin Suna Wajen Karya Alkawali

Kakakin ma’aikatar harkokin wajen jamhuriyar musulunci ta Iran ya bayyana cewa; Harin da HKI ya kawo wa Iran take diflomasiyya ne, da kuma dokokin kasa da kasa, don haka tattaunawa da Amurka bai taba zama an gina shi akan gaskata ta, ko yarda da ita ba. Kakakin ma’aikatar harkokin wajen ma’aikatar harkokin wajen na Jamhuriyar […]

 Haaretz: Ana Kara Samun Yawan Sojojin “Isra’ila” Da Suke Kashe Kansu

Jaridar ta ‘yan sahayoniya ta ce, yawan sojojin da suke daukar rayukansu da kansu a lokacin da suke kan ganiyar aikinsu, yana karuwa. Jaridar ta kuma ce, a cikin wannan shekarar ta 2025 kadai adadin sojojin da su ka kashe kawukansu sun kai 15,yayin da a cikin shekarar 2024 bakidayanta sojojin da su ka kashe […]

Somaliya: ‘Yan Kungiyar Shabab Sun Shimfidi Iko A Wani Gari Dake Tsakiyar Kasar

Wata majiyar Sojan kasar Somaliya ta bayyana cewa, ‘yan kungiyar al-shabab masu dauke da makamai sun shimfida ikonsu a garin “Tardo” dake gundumar Hiran a tsakiyar kasar, kuma suna ci gaba da nausawa cikin yankunan kasar. Jami’in sojan   kasar Somaliya Kaftin Muhammad Abdullah ya fada wa kamfanin dillancin labarun Reuters cewa; Garin Tardo yana a […]