Iran Ta Yi Watse Da Bukatar Amurka Na Dakatar da Tace Uranium

Ma’aikatar harkokin wajen kasar Iran ta musanta zancen tsohon sakataren harkokin wajen kasar Amurka kan cewa Iran ta amince ta takaita tashe mmakamashin Uranium kasa

Ma’aikatar harkokin wajen kasar Iran ta musanta zancen tsohon sakataren harkokin wajen kasar Amurka kan cewa Iran ta amince ta takaita tashe mmakamashin Uranium kasa da kasha 1%.

Ta kuma bayyana cewa kasashen Turai basu isa su sake dawo da takunkuman tattalin arzikin na MDD a kan kasar Iran ba.

Kamfanin dillancin labaran IP na kasar Iran ya nakalto kakakin ma’aikatar harkokin wajen kasar Ismail; Baghae yana fadar haka a jiya Litinin ya kuma kara da cewa. bukatar  kasashen turai da sake dawoda takunkuman tattalin arzikin na MDD a kan Iran tare da amfani da tsarin sanapback na yarjeniyar JCPOA.

Share

0 0 votes
Article Rating
Subscribe
Notify of
0 Comments
Oldest
Newest Most Voted
Inline Feedbacks
View all comments