Kungiyar Malaman Musulmi Ta Yi Fatawar Wajabcin Musulmi Su Kawo Karshen Killace Gaza

Kungiyar ta malaman musulumi ta fitar da fatawa da a ciki ta bukaci gwamnatoci da al’ummar musulmi da su yunkura cikin gaggawa domin kawo karshen killace yankin Gaza da aka yi, da kuma wajabcin kai musu abinci da magunguna. Kungiyar malaman musulmin ta kuma bayyana abinda HKI take yi na killace mutanen Gaza fiye da […]
Fizishkiyan: Batun Kare Hakkin Bil’adama Ba Komai Ba Ne Sai Karya

Shugaban kasar Iran Mas’ud Fizishkiyan ya bayyana cewa; Batun kare hakkin bil’adama da ake yi a duniya ba komai ba ne sai karya. Shugaba Fizishkiyan ya yi ishara da yadda masu ikirarin kare hakkin bil’adama suke sa kafafunsu suna take hakkin mutanen Gaza da cikin kasashen yammacin Asiya da kuma tafka manyan laifuka. A yau […]
Iran Ta Yi Kira Ga “FIFA” Da Ta Kori “Isra’ila” Daga Cikinta

Kungiyar kwallon kafa ta Iran ta aike da sako zuwa ga hukumar kwallon kafa ta duniya da ta kori HKI daga cikinta Shugaban kungiyar kwallon kafa ta Iran Mahdi Taj, ya bayyana cewa: Mun yi kira ga Sheikh Salman akan daukar kwakkwaran mataki akan ‘Yan Sahayoniya. Mun kuma rubuta wasika zuwa ga Fifa akan cewa […]
Netanyahu: Ba Za Mu Daina Yakin Gaza Ba

Fira ministan HKI wanda kotun duniya ta manyan laifuka take nem ruwa a jallo ya bayyana cewa; Babu yadda za su tsayar da yakin Gaza, matukar kungiyar Hamas ba ta mika wuya baki day aba. Benjemine Netanyahu ya kuma ce; A lokacin da Hamas za ta mika makamanta ne, shi ne za mu yi tunanin […]
Ministan Harkokin Wajen Iran Ya Ce; Iran Ba Zata Bar Tace Sinadarin Uranium Ba

Ministan harkokin wajen kasar Iran ya jaddada cewa: Iran ba za ta iya watsi da shirinta na inganta sinadarin Uranium ba Ministan harkokin wajen na Iran ya fada a wata hira da ya yi da gidan talabijin na Fox News cewa: Har yanzu ba a dakatar da inganta sinadarin Uranium ba a Iran, duk da […]
Jami’in Shari’ar Kasa Da Kasa Ya Bayyana Cewa: Harin Da Aka kai Kan Iran Babban Laifi Ne

Jami’in harkar shari’ar kasa da kasa ya bayyana cewa: Harin da aka kai wa Iran babban laifi ne kuma jarrabawa ce ta tarihi ga kwamitin sulhu Mataimakin ministan harkokin wajen kasar Iran kan harkokin shari’a da kasa da kasa, Kazem Gharibabadi, ya ce: Harin da aka kai wa Iran babban laifi ne, kuma jarrabawa ce […]
Birgediya Janar Sabahi Fard Ya Jaddada Cewa: Duk Wani Sabon Hari Kan Iran Zai Fuskanci Martani Mai Tsauri

Kwamandan rundunar hadin gwiwar hedikwatar tsaron saman Iran ya jaddada cewa: Duk wani sabon kuskure da ‘yan sahayoniyya suka aikata zai haifar da mummunan sakamako Kwamandan rundunar hadin gwiwar hedikwatar tsaron saman Iran kuma kwamandan bataliyar Khatam al-Anbiya (s.a.w) Birgediya Janar Alireza Sabahi Fard, ya jaddada cewa: Duk wani sabon kuskure da yahudawan sahayoniyya za […]
Jaridar Washington Post Ta Ce; Yeman Ta Gurguta Ayyukan Tashoshin Jiragen Ruwan Isra’ila

Jaridar Washington Post ta bayyana cewa: Cikakken gurgunta tashar jiragen ruwa na Eilat da ke haramtacciyar kasar Isra’ila ya bayyana tasirin ikon Yemen Jaridar Washington Post ta Amurka ta tabbatar da cewa rufe tashar jiragen ruwa ta Umm al-Rashrash na karshe ya nuna tasiri da karfin hare-haren Yemen ke da shi. A cikin wani babban […]
Kungiyar Hamas Ta Yi Suka Kan Kame ‘Yan Gwagwarmaya Da Hukumar Falasdinawa Ke Yi

Jami’in kungiyar Hamas ya bayyana cewa: Kamen da hukumar Falasdinawa ta yi wa ‘yan gwagwarmaya a yankin Gabar Yammacin Kogin Jordan yana nuna goyon baya ne ga ‘yan mamayar Isrta’ila Jami’in kungiyar Hamas Abdel Rahman Shadid ya bayyana cewa: Kamen da jami’an tsaron Hukumar Falasdinawa suka yi na wani gungun ‘yan gwagwarmaya a Nablus da […]
Ministocin Tsaron kasashen Rasha Da JMI Sun Hadu A Birnin Mosco

Ministocin tsaro na kasar Rasha ta JMI sun hadu a birnin Mosco don tattauna batun karfafa dangantakar tsaro a tsakaninsu a dai dai lokacinda al-amuran tsaro suke kara tabarbarewa a yankin kudancin Asiya. Kamfanin dillancin labaran IP na kasar Iran ya nakalto jakadan kasar Iran a Mosco yana fadar haka. Kazem Jalali, ya bayyana cewa […]
Iran Ta Yi Watse Da Bukatar Amurka Na Dakatar da Tace Uranium

Ma’aikatar harkokin wajen kasar Iran ta musanta zancen tsohon sakataren harkokin wajen kasar Amurka kan cewa Iran ta amince ta takaita tashe mmakamashin Uranium kasa da kasha 1%. Ta kuma bayyana cewa kasashen Turai basu isa su sake dawo da takunkuman tattalin arzikin na MDD a kan kasar Iran ba. Kamfanin dillancin labaran IP na […]
Yunwa Mai Tsanani Ta fadawa Gaza A dai Dai Lokacin da HKI Ta Ke Kara Kissan Falasdinawa

A dai dai lokacinda HKI take kara yawan hare-hare kan zirin kaza yuwan ta na kara tsanani a tsakaninsu ta yadda an fara gani a fili yadda yara kanana suke mutuwa sabida yunwa. Kamfanin dillancin labaran IP na kasar Iran ya bayyana cewa a halin yanzu a gaza an shiga sabon yanayi wanda yunwa tana […]
Iran Da Kasashen Turai uku Zasu Farfado Da Tattaunawa Kan Shirinta Na Makamashin Nukliya A Istambul

Ma’aikatar harkokin wajenn kasar Iran ta bayyana cewa, kasar Iran zata halarci taro don tattauna shirin makamashin nukliya da kasar Iran da kuma dauke mata takunkuman tattalin arzikin da ta dora mata a ranar Jumma’a mai zuwa a kuma birnin Estambul na kasar Turkiya.. Kamfanin dillancin labaran IP na kasar Iran ya nakalto kakakin ma’aikatar […]
Iran Ta Gwada Na’urar Daukar Tauraron Dan Adam Zuwa Sama Mai Sunan Qadir Da Nasara

Hukumar sararin samaniya ta kasar Iran wato Iran Space Agency (ISA) ya gwada wani kumbo mai daukan taurari zuwa sama mai sunan Qadir tare da nasara. Kamfanin dillancin labaran IP na kasar Iran ya bayyana cewa a wannan karon kumbo mai dauka taurarin ko Qadir bai dauke da kome zuwa sararin samania saboda ana gwada […]