Iran Ta Yi Gargadin Cewa Tsarin Shari’a Na Kasashe Da Kasa Yana Rushewa

Kakakin ma’ikatar harkokin wajen kasar iran Esma’il Baqae ya bayyana damuwarsa da wargajewar tsarin adalci da shari’a na kasa da kasa, saboda takurawar Amurka ta

Kakakin ma’ikatar harkokin wajen kasar iran Esma’il Baqae ya bayyana damuwarsa da wargajewar tsarin adalci da shari’a na kasa da kasa, saboda takurawar Amurka ta HKI.

Kamfanin dillancin labaran Irna na kasar Iran ya nakalto kakakin ma’aikatar harkokin wajen kasar Iran Esma’il Baqae yana fadar haka a yau Laraba a cikin shafinsa na yanar gizo wato X.

Ya kuma kara da cewa idan lamarin ya kaiga mai rahoto na musamman kan al-amuran Falasdinawa bata da amince daga takunkuman tattalin arziki na amurka a kan aikinta na fadar gaskiya kan gaskiyar abinda yake faruwa a Gaza, to wa kuma ya rage wand aba zai fuskanci matsaloli ba.

Baqae ya kammala da cewa al-amarin ya kai ga ma’aikatan hukumar kare hakkin bil’adama ta MDD suke barin aikinsu kungiya=kungiya wannan ya tabbatar da cewa tsarin adalci na duniya yana rushewa.

Saboda takunkuman tattalin arzikin da aka dorawa mai bada rahoto na musamman na rikicin falasidu  

Share

0 0 votes
Article Rating
Subscribe
Notify of
0 Comments
Oldest
Newest Most Voted