kungiyar ECOWAS Ta Sha Alwashin Kawo Karshen Ta’addanci A Yammacin Afrika

Shugabannin kasashen dake mambobi ne a kungiyar raya tattalin arzikin yammacin Afrika ECOWAS, sun sake jaddada aniyarsu ta hada kai don rubanya kokarinsu wajen yakar ta’addanci da sauran matsaloli na tsaro da yankin ke fuskanta. Shugabannin Kasashen Ghana da Liberia da Sierre Lenone, da kuma wakilai daga Burkina Faso da Mali da Mauritania da Najeriya […]
Jodan Da Iran Suna Tattaunawar Diplomasiya A Daidai Lokacin Da Amurka Ke Jibge Makamai

ministan harkokin wajen iran Abbas Araqchi da mataimakin ministan harkokin wajen kasar Jodan Ayman safadi sun tattauna ta wayar tarho kuma sun jiddada cewa diplomsiya wata hanya ce ta tabbatar da zaman lafiya a yankin, duk da yake cewa Amurka na ci gaba da tara sojojinta a yankin tekun fasha da hakan ya kara jefa […]
Qatar: Ana ci Gaba Da Tattaunawa Da Kasar Iran Don Hana Afkuwar Rikici A Yankin

kakakin ma’aikatar harkokin wajen kasar Qatar Majed Al-ansari ya fadi cewa tattaunawar da ake yi ta siyasa tsakanin Iran da sauran masu ruwa da tsaki a yankin a kokarin da ake yi na hana ci gaba da tada tashin tashina a tsakanin Amurka da kawayenta. haka zalika ya kara da cewa tataunawar za ta gudana […]
Iran Ta Gayyaci Jakadun Kasashen Turai Kan Matakin Da kungiyar EU Ta Dauka Kan IRGC

Ma’aikatar harkokin wajen kasar iran ta gayyaci jakadun kasashen Turai domin nuna rashin jin dadinta game da matakin da kungiyar tarayyar turai ta dauka na sanya sunan dakarun kare juyin musulunci na iran a jerin sunayen kungiyoyin yan taadda, jakadun, mataimakin ministan harkokin wajen kasar iran kan harkokin siyasa, da kuma manyan daraktocin da abin […]
Iran Da Amurka Zasu Tattauna Dangane Da Shirin Iran Na Makamashin Nukliya A Istambul

Iran da Amurka zasu tattauna dangane da shirin kasar Iran na makamashin Nukliya a birnin Istambul na kasar Turkiyya, a dai dai lokacinda Amurka ta yi wa kasar Kawanyya da makamanta daban-daban. Kamfanin dillancin labaran ISNA na kasar Iran ya nakalto kamfanin dillancin labaran Reuters a jiya Litinin, kuma Abbas Aragchi ministan harkokin wajen kasar […]
Iran: Gwamnatin Iran Ta Sauya Siyasar Tsaron Kasar

Babban ahfsan hafsoshin sojojin kasar Iran Manji Janar Abdurrahin Musawi ya bayyana cewa sojojin kasarsa sun sauya tsarinsu na tsaron kasar, wanda kuma shi ne a halin yanzu idan makiya kasar sun takali kasar da yaki ko menena karancinsa zai jawo martani mai tsanani kansu. Kamfanin dillancin labaran Iran Press (IP) na kasar Iran ya […]
Ba Falasdine Ya Yi Shahada Kwanaki Bayan Sakinsa daga Gidan Yarin Yahudawa

Wani bafalasdine Khalid Saifi wanda ya dade yana tsare a gidan yarin yahudawan Isra’ila ya rasu kwanaki kadan bayan sakinsa saboda azabtarwa da suka yi masa a lokacinda yake tsare. Tashar talabijan ta Presstv a nan Tehran ta bayyana cewa Khalid Al-Saifi wanda yake zaune a sansanin yan gudun hijira na Dheisheh a kusa da […]
Iran Ta Kaddamar Da Taurarin Yan Adama Guda 3

Hukumar sararin samaniya na kasar Iran ta kaddamar da sabbin taurarin yanadamguda uku a dai dai lokacinda take bukukuwan ranar sararin samaniya ta kasar a nan Tehran. Kamfanin dillancin labaran IP na kasar Iran ya bayyana cewa shirin sararin samani na kasar Iran ya ci gaba da samun nasara da kuma ci gaba duk tare […]
Shamkhani: Tattaunawa Da Amurka Za Ta Takaita Ne Akan Batun Makamashin Nukiliya Kadai

Mai bai wa jagoran juyin musulunci na Iran shawara Admiral Ali Shamkhani da tashar talabijin din ‘almayadin’ tayi hira da shi ya bayyana cewa; Tattaunawa da Amurka za ta takaita ne akan batun makamashin Nukiliya kadai. Admiral Shamkhani ya ce; Shirin Iran na makamashin Nukiliya na zaman lafiya ne, don haka batun tace Uranium zuwa […]
Sojojin “Isra’ila” Sun Kai Hare-hare A Kudancin Lebabon

Sojojin mamayar Haramtacciyar Kasar Isra’ila sun kai wasu hare-hare a garuruwan “Ayna-Qana da Kafar Tabniyata da suke a kudancin Lebanon a arewa da tafkin Laitani, a kusa da Nabdhiyyah. Tashar talabijin din ‘almayadin’ mai watsa shirinta daga kasar Lebanon ta bayar da labarin dake cewa; ‘yan sahayoniyar sun kai harin ne dai ta sama akan […]
Jami’an kasar Iran Suna Ci Gaba Da Yi Wa Amurka Gargadi Akan Kawo Ma Ta Hari

Babban hafsan hafsoshin sojan kasar Iran Manjo Janar Sayyid Abdurrahim Musawi ya ce, duk wani kurskure da abokan gaba za su yi zai haddasa yaki ne a fadin wannan yankin na yammacin Asiya da hakan zai jefa Amurka da dukkanin kawayenta a cikin hatsari na tsaro. Kamfanin Dillancin Labarun “Mehr” na Iran ya ambato cewa: […]
An Yi Jana’izar Mahaifin Shahid Sayyid Hassan Nasrallah A Jiya Litinin

Jaridar ‘al-Nahar’ ta kasar Lebanon ta dauki labarin rasuwar Sayyid Abdulkarim Nasrallah da shi ne mahafin Shahid Sayyid Hassan Nasrallah tsohon babban magatakardar kungiyar Hizbullah. An yi jana’izar Abdulkarim Nasrallah ne a garin Gubair da ta sami halaryar dubban mutane da su ka hada shugabannin Hizbullah da kungiyar Amal da baki daga wasu bangarori na […]