Marine Le Pen: Iran Tana Karfi Fiye Da Yadda Trump Ya Zata

Shugabar jam’iyyar masu ra’ayin mazan jiya ta Faransa Marine Le Pen ta bayyana cewa; Iran kasa ce mai sarkakiya wacce kuma take da karfi fiye da yadda shugaban kasar Amurka Donald Trump ya zata.
Iran Ta Yi Jinjina Ga Rasha Da China Saboda Kin Amincewa Da Kudurin Amurka Akanta

Ofishin wakilcin na Iran ya kuma ce; Iran tana yin jinjina da girmamawa ga Rasha da China saboda matakin da su ka dauka, haka nan kuma yin jinjina ga kasashen Pakistan da Somaliya akan matakin da su ma su ka dauka.
MDD Ta Bai Wa Shugaban Falasdinawa Damar Yin Jawabi Daga Nesa Ta Hanyar Bidiyo

Matakin na MDD dai ya biyo bayan da Amurka ta hana shugaban na Falasdinawa Mahmud Abbas Abu Mazin Izinin shiga cikin kasar domin halartar taron babban zauren MDD na shekara-shekara.
DRC: Likitoci Suna Cikin Mawuyacin Yanayi A Kokarin Magance Cutar Ebola

Ma’aikatan kiwon lafiya na kasar DRC suna fuskantar matsanancin yanayi a kokarin da suke yin a magance cutar Ebola da ta barke a cikin kasar.
Yemen: Shugaban Ansarullah Ya Kore Labarin Da Saudiyya Ta Watsa Na Cewa Sun Nufi Birnin Makka Mai Alfarma Da Hari

Yemen: Shugaban Ansarullah Ya Kore Labarin Da Saudiyya Ta Watsa Na Cewa Sun Nufi Birnin Makka Mai Alfarma Da Hari