Gaza: Mutane 3 Sun Yi Shahada A Arewa Da Kudancin Gaza

A wani sabon harin da ‘yan sahayoniya su ka kai a cikin birnin Gaza, mutane 2 sun yi shahada, yayin da wani mutum daya ya yi shahada a Khan-Yunus. Bugu da kari harin na ‘yan sahayoniya ya yi sanadiyyar jikkatar wasu mutane 20 a birnin na Gaza da kuma Yanin Muwasi dake Khan-Yunus. Majiyar Asibiti […]

Maharta Makokin Shahadan Jagoran Musulunci Sun Yi Ta Rera Taken Mutuwa Ga Amurka Da Isra’ila

Mahalarta makokin shahadan jagoran Juyin Juya Halin Musulunci na Iran sun yi rera taken mutuwa ga Amurka da Isra’ila! Mahalarta makoki a jana’izar Ayatollah Ali Khamenei sun yi rera taken adawa da kiyayyarsu ga Amurka da Haramtacciyar Kasar Isra’ila ta Yahudawan Sahayoniyya  . Zainab Abdul-Jabbar, wakiliyar Gidan Talabijin na Al-Alam a Masallacin Imam Khomeini, ta […]