A rana ta 684 da fara yaki a gaza masu neman agajin abinci kimani 31 ne suka yi shahada a lokacin bada wannan labarin daga cikinsu akwai mutane 8 wadanda yahudawan suka kashe a lokacinda suke jiran karban abinci a yankin Netzarin na tsakiyar gaza a tarkon kissan da HKI da Amurka suka
A labaran da suka tura a shafin yanar gizo ya nuna daga safiyar yau Laraba zuwa lokacin bada wannan abarin sojojin yahudawan sun sarrafa abarusai kan faasdinawa a gaza wadanda suke jiran karban abinciin Agaji har 31.
Sabuda yawan wadanda suka ji rauni, yara kanana da suka ji rauni,6 suke kwace a gadon asbiti guda.
Sojojin yahudawan sun ci gaba da wutan Atiary da boma bomai da jirgin sama a yankunan Zaitun da unguwar Sabra a birnin Gaza.
An kawo wasu wadanda suka ji rauni a asbitin Nasser da ke a Khan Yunus dake kan yunus a kudancin gaza.. Hakama a asbitin sheikh Ridwan bayan da sojojin yahudawan suka rusa wani gida a jabaliya.