Farashin Gangar Man Fetur Ta Haura Dala 90

A yau Litinin ne aka sami karuwar farashin man fetur din da kaso 3% da hakan ya kai kowace ganga daya da nau'in Brent zuwa
hauhawar farashi

An sami karuwar farashin man fetur da kaso 3% da hakan ya sa kowace ganga daya ta Brent ta haura Dala 90.

A yau Litinin ne aka sami karuwar farashin man fetur din da kaso 3% da hakan ya kai kowace ganga daya da nau’in Brent zuwa sama da Dala 90.

Karuwar farashin man fetur din dai yana da alaka ne da halin da ake ciki a mashigar ruwan Hurmuz da Amurka take take yarjejeniyar fahimtar juna tsakaninta da Iran akan yadda za a tafiyar da mashigar.

Yarjejeniyar ta bayyana cewa, Iran ce za ta kula da mashigar ruwan na Hurmuz har zuwa lokacin da za a kulla yarjejeniya ta karshe.

Share

0 0 votes
Article Rating
Subscribe
Notify of
0 Comments
Oldest
Newest Most Voted