Iran ta zargi IAEA da siyasar harshen damo

Iran ta kalubanci hukumar Kula da makamashin Nukiliya ta Dubiya IAEA, kan kin cewa uffana game da harin Amurka kan cibiyar Nukiliya ta Darkhovin a kudu maso yammacin kasar .
IRGC Ta Hari Sansanonin Amurka A Kuwait

A cikin wata sanarwa da ta fitar, zuwa ga “mutanen Kuwait, IRGC ta ce kasashen Larabawa sun shafe shekaru suna karkashin ikon sojojin Amurka kuma ana amfani da su a matsayin sansanonin soji a kan Iran da sauran al’ummar Musulmi a Iraki, Afghanistan, da Falasdinu.
Farashin Gangar Man Fetur Ta Haura Dala 90

A yau Litinin ne aka sami karuwar farashin man fetur din da kaso 3% da hakan ya kai kowace ganga daya da nau’in Brent zuwa sama da Dala 90.
Lebanon: Adadin Shahidai Ya Zarce 4000

Ma’aikatar kiwon lafiya ta kasar Lebanon ta ce an sami karuwar yawan shahidai sanadiyyar hare-haren sojojin haramtacciyar Kasar Isra’ila zuwa 4,328.
Arakci: Abokan Gaba Sun Yi Kuskuren Lissafi Akan Iran

Ministan harkokin wajen Jamhuriyar Musulunci ta Iran Abbas Arakci ya bayyana cewa;abokan gaba sun yi kuskuren lissafi akan Iran domin ba su tsammaci gwagwarmayar da suka fuskanta daga Iran ba. Sayyid Abbas Arakci wanda aka yi hira da shi ta tashar talabijin ta cikin gida ya yi bayani akan yadda aka kafa kwamitin da zai […]
Firaministan Iraki Zai Ziyarci Iran

Ma’aikatar harkokin wajen Iraki ta sanar da cewa fira ministanta Ali Falih zai kawo ziyarar aiki na Iran a karshen makon da ake ciki, kuma kasashen biyu za su rattaba hannu akan yarjeniyoyi masu yawa. Kamfanin dillancin labarun “Mehr” ya nakalto ma’aikatar harkokin wajen Iraki tana fada a jiya Lahadi cewa; Fira minista Ali Falih […]