Farashin man fetur a yau litinin ya ci gaba da tashi a kasuwanciin man na duniya a dai dai lokacinda har yanzun ba’a san makomar mashigar ruwa ta Hurmuz ba.
Kamfanin dillancin labaran Reuters ya bayyana cewa a kasuwannin danyen man fetur a yankin Asia sun tashi da centi 91 na man Brent wanda shi ne kasha 1.09% wato zuwa dala $84.46. kan ko wace ganga, da misali karfi 12.56 na dare Kenan.
Sai kuma danyen man fetur na Yammacin Tezas na Amurka wanda ya tashi da centi 61 wato kasha 0.78 % zuwa $78.79 kan ko wace ganga.
Kafin haka ana saran