Ma’aikatan Tashoshin Jiragen Ruwa 50 Suna Bayan Falasdinu

Shugaban kungiyar kwadagon falasdinwa ya bada labarin cewa kungiyoyin ma’aikata a tashoshin jiragen ruwa kimani 50 ne a duiya ne suka fito don goyon bayan

Shugaban kungiyar kwadagon falasdinwa ya bada labarin cewa kungiyoyin ma’aikata a tashoshin jiragen ruwa kimani 50 ne a duiya ne suka fito don goyon bayan al-amarin Falasdinawa karkashin gwamnatin HKI.

Kamfanin dillancin labarin Farsa na kasar Iran ya nakalto Alaaa Ayyasi shugabankungiyar ma’aikatar sifiri yana fadar haka a jiya ALhamis ya kumakara da cewa, a yau Jumma’a ma za’a ga karin wasu ma’aikatan tashoshin jiragen ruwa a duniya zasu fito don nuna goyon baya da kuma bayyan tausayawarsu ga al-ummar falasdinu . kuma mai yuwa yawansu ya kai tashoshin jiragen ruwa har 100 a duniya.

Share

0 0 votes
Article Rating
Subscribe
Notify of
0 Comments
Oldest
Newest Most Voted