Falastin: An Saki Farh Abu Ayyash Bayan Kwanaki 450 A Tsare A Hannun HKI

Farh Ayyash yar jirida wacce take aikowa kamfanin dillancin labaran tasnim labarai daga garin Khalil na yankin yamma da kogin Jordan ta sami yencinta a yau Alhamis, bayan da ta share fiye da shekaru biyu da rabi tsare a hannun sojojin yahudawan sahyoniyya. Kamfanin dillancin labaran tasnim na kasar Iran ya bayyana vewa a ranar […]
Aragchi: Iran Ta Bar Kofar Diblomasiyya A Buda Ga Amurka A dai dai Lokacinda Take Shirin Yaki

Ministan harkokin wajen kasar Iran Abbas Aragchi ya bayyana cewa, kofar tattaunwa da kuma diblomasiyya a bude take tsakaninta da Amurka ta hanyar masu shiga tsakani, idan ta ga dama ta tuntube be mu da hanyar, wannan a yayinda hannayemmu suna kan kunamun wutan makamammu. Kamfanin dillancin labaran Tasnim na kasar Iran ya nakalto Aragchi […]
IRGC Sun Kama Wani Jirgin Leken Amurka A Samaniyar Harmuz Ba Tare Da Wargaza Shi Ba

Majiyar dakarun IRGC Navy na kasar Iran ta bada Labarin Sauke wani jirgin leken asirin Amurka a sararin samaniyar lardin Humuz a jiya Alhamis, kuma sun sauko da shi kasa ba tare da ya lalace ba. Tashar talabijan ta Presstv a nan Tehran ta nakalto majiyar na cewa Jirgin leken asirin samfurin MQM-170 na lekenn […]