The latest news and topic in this categories.
Mataimakin shugaban kungiyar Hizbullah ta kasar Lebanon, wacce take fafatwa da sojojin HKI a kan iyakokin kasashen biyu, Sheikh Na’im Kasim ya bayyana cewa, kungiyarsa bata neman yaki, amma idan
Kungiyar Hizbullah ta kasar Lebanon ta bada sanarwan kai hare hare kan sojojin HKI a yankin Galili na arewacin kasar Falasdinu da aka mamaye tare da amfani da makamai masu
Tauraron dan’adam mai suna “Chamran 1” wanda hukumar sararin samaniya na kasar Iran ta cilla zuwa sararin samania a safiyar yau Asabar ya isa inda iake bukatar ya isa, kuma
Wani mai bincike sannan marubuci mai suna Farid Zakariya ba’amerike kuma marubuci a jaridar Washington
Kasashen Iran da na Qatar sun tattauna game da makomar tattaunawar yarjejeniyar tsagaita wuta a
Kungiyar Hamas wacce take gwagwarmaya da HKI tun ranar 7 ga watan Octoban da ya
Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya ce makiya kasar suna kokarin
Bayanai daga Falasdinu na cewa akalla Falasdinawa 20 ne sukayi shahada wasu kuma da dama
Majiyar tashar Al-Mayadeen ta bayyana cewa, ziyarar da babban mai baiwa jagoran juyin juya halin Musulunci da Jumhuriya Ali Larijani a kasashen Siriya da Labanon na zuwa ne bisa tsarin
Majalisar Zartarwa ta amince da daftarin Naira tiriliyan 47.9 a matsayin Kasafin Kuɗin Najeriya na 2025. Ministan Kasafi da Tsare-Tsare Tattalin Arziki, Atiku Bagudu ne ya bayyana hakan yayin ganawa
Hanyoyin yakin Isra'ila a Gaza sun yi daidai da kisan ƙare dangi, ciki har da fararen hula wadanda aka kashe tare da azabtar da Falasdinawa da gangan, a cewar wani
Gwamnatin soja a Nijar ta haramtawa wata hukumar ba da agaji ta Faransa yin aiki a cikin kasar sakamakon takun-saka da Paris. Gwamnatin mulkin sojan Nijar ta sanar da haramtawa
Ministar harkokin wajen kasar Afirka ta kudu ta tunatar da al'ummar kasar game da gwagwarmayar yaki da wariyar launin fata, ta kuma shaida wa mutanen Gaza da su yi imani
Iran ta ce a shirye ta ke ta tattauna da don yin shawarwari da kasashen turan nan uku na gungun E3, amma ba cikin matsin lamba ba. Ministan harkokin wajen