The latest news and topic in this categories.
Kasar Siriya ta yi kira da a raba yankin Gabas ta Tsakiya da makamin nukiliya Wakilin dindindin na Siriya a Majalisar Dinkin Duniya, Ambasada Qusay Al-Dahhak, ya jaddada cewa: Munanan
Hare-haren da Hibzullah ta kai a yau Lahadi sun shafi sansanonin soja da kuma matsugunan ‘yan share wuri zauna da sojoji su ka mayar da su barikokin soja. A bayanin
Shugaban kungiyar Ansarullah ta kasar Yemen ya jaddada cewa: Za su ci gaba da gwagwarmaya ko da Amurka zata tunkaro jirgin ruwanta da ke dauke da jiragen saman yaki zuwa
Kasar Siriya ta yi kira da a raba yankin Gabas ta Tsakiya da makamin nukiliya
Hare-haren da Hibzullah ta kai a yau Lahadi sun shafi sansanonin soja da kuma matsugunan
Shugaban kungiyar Ansarullah ta kasar Yemen ya jaddada cewa: Za su ci gaba da gwagwarmaya
Jakadan Iran a Labanon ya jaddada cewa: Tarwatsa na'urar sadarwar hannu da ya faru a
Mutanen kasar Jordan da su ka gudanar da zanga-zanga a jiya juma’a sun yi kira
Sharhin bayan labaran namu zai yi magana ne kan Allah wadai da gwamnatin Siriya ta yi da matakin wuce gona da iri da gwamnatin mamayar haramtacciyar kasar Isra'ila ta dauka
Wasu masana a nan kasar Iran suna ganin take taken kasashen Turai da Amurka shi ne sake samar da wani sabon kuduri kan JMI dangane da shirinta na makamashin nukliya.
Ma’aikatar harkokin wajen kasar Iran ta kira jakadan kasar Hungary a Tehran zuwa ma’aikatar a ranar Talatan da ta gabata don gabatar da korafinta ga kungiyar Tarayyar Turai wacce ta
Babban sakataren kungiyar Hizbullah ta kasar Lebanin Sheikh Na’im Qasem ya bayyana cewa HKI zata ji ba dadi saboda hare haren da take kaiwa kan birnin Beirut babban birnin kasar
Kungiyar Hamas wacce take iko da zirin Gaza na kasar Falasdinu da aka mamaye ta bayyana cewa manufar HKI a yakin da take fafatawa da Falasdinawa a Gaza tun ranar
Sojojin kasar Yemen sun kwace wani jirgin ruwan HKI a cikin tekun Maliya a wani sabon yunkuri na taimakawa Falasdinawa a Gaza, wadanda suke fafatawa da sojojin HKI fiye da