Shugaban kasar Iran sayyid Ibrahim Ra’isi ya bayyana cewa jinin yara falasdinawa 15,000 wanda sojojin HKI suka kasha a Gaza... Read more

Iran ta bakin Kakakin ma’aikatar harkokin wajen kasar, ta ce faransa ba ta da hurimun tsoma baki a harkokin shari’ar... Read more

Jagoran juyin juya halin musulunci a nan Iran Imam Ayatullahi Sayyid Aliyul Khaminaee, ya bayyana cewa nauyi ne a kan... Read more

Kamfanin gina tashoshin jiragen ruwa mai suna ‘Majdudu’ na kasar Indiya ya sanya hannu tare da gwamnatin kasar Iran don... Read more

Jagoran juyin juya halin Musulunci na Iran ya ce: Dukkanin Jagororin shiriya na iyalan gidan Manzon Allah tsarkaka {a.s} sun... Read more

Ma’aikatar harkokin wajen Iran ta bayyana matsayin kare haƙƙin ɗan Adam a wurin Amurka da yahudawan sahayoniyya a matsayin fuskoki... Read more

Jagoran juyin juya halin musulunci a nan Iran Imam Ayatullah Sayyid Aliyul Khaminaee ya ziyarci kasuwar baje kolin littafai wanda... Read more

Iran ta yaba da goyon bayan da kasashen duniya ke ba Falasdinu a matsayin mamba a Majalisar Dinkin Duniya, tana... Read more

Wani dan majalisar dokoki a nan Iran ya bukaci kasashen duniya su yi watsi da bambance bambance da ke tsakanin... Read more

Shugaban kasar Iran ya jaddada cewa: Hakuri da jajircewar al’ummar Iran sun yi galaba a kan makiya da suke kokarin... Read more

Kasar Iran ta yi Allah wadai da matakin da majalisar dokokin Canada ta dauka kan dakarun kare juyin juya halin... Read more

Iran ta yi maraba da matakin babban zauren MDD, na neman kwamitin sulhu ya amince da falasdinu a matsayin kasa... Read more

A Iran, yau ake kada kuri’a a zaben neman cike gurbi na ‘yan majlaisar dokokin kasar, domin tantance makomar kujeru... Read more

Shugaban kasar Iran Sayyid Ibrahim Ra’isi ya yi kira ga kasashen duniya su taimakawa mutanen gaza na kasar Falasdinu da... Read more

Shugaban kwamiti  ayyuka na musamman a ma’aikatar harkokin wajen kasar Iran ya jaddada matsayin JMI na haramcin mallakan makaman nukliya,... Read more

JMI tana daga cikin kasashe kadan a duniya wadanda suke da fasahar jinyar cutar rashin daukar ciki a wajen mata.... Read more

Shugaban kasar Iran Ebrahim Raeisi ya jinjinawa matsayin da kasar ta dauka na mayarwa Isra’ila da martani a matsayin abin... Read more

Iran ta yi kakkausar suka kan kutsen da Isra’ila ta yi a birnin Rafah dake kudancin Gaza duk da gargadin... Read more

Shugaban hukumar makamashin Nukiliya ta Iran wanda ya karbi bakuncin shugabansa na duniya, anan Iran ya yaba da yadda aiki... Read more

Ministan harkokin wajen kasar Iran Hossein Amir-Abdollahian ya ce, shugaban kungiyar Hamas Ismail Haniyeh ya yi masa bayani kan matakin... Read more