Aya. Mojataba Khaminaei Ya Sha Alwashin Daukar Fansar Jinin Imam Shahidi

Ya ce Imam Sayyid Aliyul Khaminaei, ya rayuwa rayuwa iran ta Imam Hussain (a) ya kuma yi tashada a irin shahadarsa. Sannan mutanen iran da

Ya ce Imam Sayyid Aliyul Khaminaei, ya rayuwa rayuwa iran ta Imam Hussain (a) ya kuma yi tashada a irin shahadarsa. Sannan mutanen iran da wadanda suke tare da su a duniya zaus ci gaba da hanyarsa har zuwa nasara.

Jagoran juyin juya halin musulunci Aya. Sayyid Mojtaba Khaminaei, a wani sakon da ya fitar bayan kammala jana’izar mahaifinsa Imam Sayyid Aliyul Khaminaei a ranar jumma’a. Ya gabatar da godiyarsa ga mutanen kasashen iran da iran maza da mata, saboda gagarimun fita da suka yi a wannan jana’izar.

Jagonar ya kara da cewa neman fansar jinin ‘Shahidin Iran’ ya zama dole saboda bukatar mutanen kasar ne. kuma wannan nauyin ya hau kan dukkan masu yenci a duniya don ganin an cika wannan manufar.

Daga karshe jagoran ya roki All..ya jikan wadanda suka yi shahada tare da mahaifinsa a hare haren Amurka da HKI watanni kimani 5 da suka gabata.

 

Share

0 0 votes
Article Rating
Subscribe
Notify of
0 Comments
Oldest
Newest Most Voted