Dakarun Kare Juyi Sun Kakkabo Makami Mai Linzami Samfurin ” Cruise”Da Amurka Ta Harbo

A wata sanarwar ta IRGC, sun sanar da kakkabo makamin Amurka mai linzami samfurin “Cruise” da safiyar yau Lahadi a garin Khurram-Abad dake yammacin Iran. Sanarwar ta kuma ce; na’urorin kakkabo makamai na Iran sun harbo makami mai linzami samfurin “Cruise” da safiyar yau Lahadi. Haka nan kuma dakarun IRGC sun ce, sun mayar da […]
IRGC: An Rufe Mashigar Ruwan Hurmuz Har Sai Amurka Ta Daina Tsoma Baki

Dakarun IRGC sun sanar da rufe mashigar ruwan Hurmuz da hana jiragen ruwa wucewa tare da yin gargadi da cewa za ta mayar da martani ga duk wani sabon wuce gona da iri. Rundunar ruwa ta IRGC ta bayyana cewa; a baya mun yi gargadin cewa duk wani kokari na dawo da kai da komowar […]
Muhsin Ridha’i: Babban Abinda Yake Gaban Iran Shi Ne Daukar Fansa

Mai bayar da shawara ga jagoran juyi ta fuskar soja, Muhsin Ridha’i ya bayyana cewa; Za mu ci gaba da sarrafa mashigar ruwan Hurmuz, kuma abinda yake gaban Iran shi ne daukar fansa. Janar Muhsin Rhidha’i wanda ya halarci zaman juyayi na girmama jagora shahid da aka yi a garin Bajnurd, ya bayyana sakon jagora […]
An Sami Shahidi 1 A Gaza Da Kuma Jikkatar Wasu Da Dama Sanadiyyar hare-haren HKI

Sojojin HKI suna ci gaba da kai hare-hare a yankin Gaza da hakan yake a matsayin keta yarjejeniyar tsagaita wuta wanda kuma yake daukar shahidai da jikkata wasu da dama. Rahotannin da suke fitowa daga yankin na Gaza suna cewa mutum daya ya yi shahada, yayin da wasu da dama su ka jikkata a yankunan […]
Abbas Arakci Ya Mika Wa Qatar Ta’aziyyar Rasuwar Tsohon Sarkin kasar Hamad Bin Halifah ali-Thani

Ministan harkokin wajen Iran Abbas Arakci ya aike da sakon ta’aziyyar rasuwar tsohon sarkin Qatar Hamad Bin Halifa ali-Thani,tare da bayyana alhini akan hakan. Ministan harkokin wajen na Iran ya wallafa sako a shafinsa na X cewa: ” A cikin bakin ciki da alhini,nake mika sakon rasuwar Sheikh Hamad Bin Khalifa ali-Thani.” Ministan harkokin wajen […]
Babban Abokin Burmin Isra’ila Lindsey Graham kuma Sanata A Amurka Ya mutu Yana Dan Shekara 71

Rahotanni sun bayyana cewa lindsy Graham fitacce dan majalisa a congress din Amurka kuma na hannun daman shugaban kasar Amurka Donald Trump kuma babban abokin burmin HKI ya mutu kwatsam a yammacin jiya Asabar yana da shekaru 71 a duniya An zabi Graham ne a matsayin dan majalisa a Amurka a shekara ta 2002 kuma […]
Kasashen Algeria Da Mali Sun Dawo Da Dangantakar Diflomasiyya A Tsakaninsu

Algeria da Mali sun sanar da cewa za su bude sararin samaniyarsu ga jiragen saman junansu, inda suka mayar da jakadunsu, abin da ke nuni da dawowar danganta bayan kwashe watanni 15 ana tankiyar diflomasiyya. Dangantakarsu ta yi tsami a cikin ƴan shekarun baya-bayan nan, musamman tun bayan da sojoji suka karbe mulki a kasar […]
Iran Ta Kai Harin Ramuwar Gayya A Sansanonin Sojin Amurka Dake Yanki Bayan Ta Sake Kai Mata Hari

Dakarun sojin kasar iran sun kaddamar da hare hare da makami mai linzami da jirgin sama mara matuki kan sansanonin sojin Amurka dake kasashen Jodan Kuwait da kuma kasar bahrain, da kuma Oman a matsayin martani kan harin da Amurka ta kai a kudancin iran, kuma rundunar tsaro ta kare juyin musulunci na iran suka […]
Kakakin Majalisar Dokokin Iran Ya Gargadi Amurka Da Ta Rufe Bakinta Ko Ta Biya Farashin Saba Alkawari Da Ta yi.

Kakaki majalisar dokokin kasar iran Mohammad Qalibaf ya gargadi Amurka cewa akwai bukatar ta mutunta alkwuran da ta dauka ko kuma ta biya farashin keta yarjejeniyar dakatar da yaki da aka cimma da kasar Pakistan ta shiga tsakani Qalibaf ya rubuta a shafinsa na X a yau lahadi bayan da kasar Amurka ta kaddamar da […]
An Kama Wasu Yahudawa Yan Share Wuri Zauna Guda 4 Bayan Da Suka Kai Hari Kan Ma’aikatan Gidan Talbijin Din CNN

Rahotanni sun bayyana cewa yan sanda a isra’ila sun kama wasu yahudawa yan share wuri zauna su hudu bayan da suka kai hari kan motocin dake dauke da ma’akatan gidan talabijin na CNN tare da yin raga-raga da motarsu a yankuna da aka mamaye a gabar yammacin kogin jodan Dan rahoton gidan talabijin na CNN […]
Aya. Mojataba Khaminaei Ya Sha Alwashin Daukar Fansar Jinin Imam Shahidi

Ya ce Imam Sayyid Aliyul Khaminaei, ya rayuwa rayuwa iran ta Imam Hussain (a) ya kuma yi tashada a irin shahadarsa. Sannan mutanen iran da wadanda suke tare da su a duniya zaus ci gaba da hanyarsa har zuwa nasara. Jagoran juyin juya halin musulunci Aya. Sayyid Mojtaba Khaminaei, a wani sakon da ya fitar […]
Rundunar IRGC Ta Bayyana Cewa Amurka Ta Sake Dawo Da Yaki Kan Iran Duk Tare Da Gargadinta

Amurka ta sake tada yaki a kudancin kasar Iran a safiyar yau Lahadi duk tare da gargadin dakarun IRGC bangaren ruwa, wanda ya zo bayan da kasar Iran ta rufe mashigar ruwa ta Hurmuz saboda hare hare na farko. Tashar talabijan ta Presstv a nan Tehran ta nakalto majiyar CENTCOM na kasar Amurka a kasashen […]
Gwamnatin Trump Ta Kai Karar Yan Rahoton Jaridar ‘New York Times’ Dangane Da Rahoto Kan Jirgin Shugaban Kasa

Ma’aikatar sharia a kasar Amurka ta aike da sammacin kira zuwa kotu ga wasu yan jaridu a kamfanin jaridar New York Times dangane da wasu rahotanni da suka shafi tsaron jirnin fadar shugaban kasa samfurin Boeing wanda kasar Qatar ta bawa shugaba Trump kyauta a wata ziyarar da ya kai kasar a shekarum bayan. Jaridar […]
IRGC Ta Ce Ta Lalata Cibiyar Bada Umurni Da Kuma wurin Gyran Jiragen Yakin Amurka A Qatar

Kamfanin dillancin labaran yaki na Tasnim ya nakalto wani bayani wanda bangaren hulda da jama’a na rundunar ta IRGC na cewa: Majiyar dakarun kare juyin juya halin musulunci a nan Iran ta bada sanarwan cewa ta lalata wata cibiyar bada umurni da kuma gyran jiragen yakin Amurka dake kasar Qatar a hare haren safiyar yau […]