AFCON :  Morocco ta lallasa Comoros 2-0, Mali da Zambia sun tashi 1-1

A ci gaba da gasar cin kofin kwallon kafa na AFrika da yanzu haka ke gudana a Morocco, kasar mai masaukin baki Morocco ta lallasa

A ci gaba da gasar cin kofin kwallon kafa na AFrika da yanzu haka ke gudana a Morocco,  kasar mai masaukin baki Morocco ta lallasa Comoros da 2-0 a wasan bude gasar a jiya.

A ranar Litini Mali ta yi kunnen doki da Zambia 1-1

Afrika ta Kudu wqta karawa da Angola

Sai kuma Masar da zata karawa da Zimbabwe duk rqnqr Litini.

Rqnqr Talata idan Allah ya kai akwai karawa tsakanin DRC da Benin, sai Senegal da Boswana, yayin da Najeriya zatayi was anta na farko da Tanzania.

Share

0 0 votes
Article Rating
Subscribe
Notify of
0 Comments
Oldest
Newest Most Voted