Morocco da Senegal zasu kara a wasan karshe na Afcon

Morocco ta doke Najeriya 4-2 a bugun daga kai sai mai tsaron gida Sai Senegal wacce ta lallasa Masar da 1-0 Ran Asabar za a

Morocco ta doke Najeriya 4-2 a bugun daga kai sai mai tsaron gida

Sai Senegal wacce ta lallasa Masar da 1-0

Ran Asabar za a fafata tsakanin Masar da Najeriya domin neman matsayi na uku.

Yayin da Morocco mai masaukin baki zata kece raini da Senegal a wasan karshe na gasar a ranar Lahadi

Share

0 0 votes
Article Rating
Subscribe
Notify of
0 Comments
Oldest
Newest Most Voted